Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • km 7/12 p. 4
  • Ayyuka na Makon 30 ga Yuli

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Ayyuka na Makon 30 ga Yuli
  • Hidimarmu Ta Mulki—2012
  • Ƙananan Jigo
  • MAKON 30 GA YULI
Hidimarmu Ta Mulki—2012
km 7/12 p. 4

Tsarin Ayyuka na Makon 30 ga Yuli

MAKON 30 GA YULI

Waƙa ta 131 da Addu’a

□ Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya:

cl shafi na 217 sakin layi na 18 zuwa shafi na 218 da akwati (minti 25)

□ Makarantar Hidima ta Allah:

Karatun Littafi Mai Tsarki: Ezekiyel 21-23 (minti 10)

Na 1: Ezekiyel 23:35-45 (minti 4 ko ƙasa da hakan)

Na 2: Yaya Yawan Ƙaunar Allah?—Yoh. 3:16; Rom. 8:38, 39 (minti 5)

Na 3: Bikin Mass Ba Bisa Nassi Ba Ne—td 1B (minti 5)

□ Taron Hidima:

Waƙa ta 3

Minti 10: Sanarwa. Ka yi amfani da gabatarwar da ke shafi na 8 don ka nuna yadda za a yi amfani da mujallunmu wajen soma nazarin Littafi Mai Tsarki a ranar Asabar ta farko a watan Agusta.

Minti 25: “Kafin Ku Soma Wa’azi, Kuna Bukata Ku Yi Bincike.” Sashen tambayoyi ana ba da amsoshi. Mai kula da hidima ne zai gudanar da shi. Ka faɗi yadda ’yan’uwa za su iya amfani da darussan a yankin. Idan ikilisiyarku ta kafa rukuni da ke yin wani yare dabam ko kuma kuna bukatar ku nemi waɗanda suke yaren ikilisiyarku, sa’ad da ake tattauna sakin layi na 5, ka sa a yi gwajin abin da za a iya faɗa sa’ad da ake neman mutanen.

Waƙa ta 92 da Addu’a

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba