Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • km 7/12 p. 4
  • Ayyuka na Makon 23 ga Yuli

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Ayyuka na Makon 23 ga Yuli
  • Hidimarmu Ta Mulki—2012
  • Ƙananan Jigo
  • MAKON 23 GA YULI
Hidimarmu Ta Mulki—2012
km 7/12 p. 4

Tsarin Ayyuka na Makon 23 ga Yuli

MAKON 23 GA YULI

Waƙa ta 43 da Addu’a

□ Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya:

cl shafuffuka na 213 zuwa 216, sakin layi na 17 (minti 25)

□ Makarantar Hidima ta Allah:

Karatun Littafi Mai Tsarki: Ezekiyel 18-20 (minti 10)

Na 1: Ezekiyel 19:1-14 (minti 4 ko ƙasa da hakan)

Na 2: Abin da Littafi Mai Tsarki Ya Ce Game da Tuna Mutuwar Yesu—td 1A (minti 5)

Na 3: Mene ne Ma’anar Matta 21:43? (minti 5)

□ Taron Hidima:

Waƙa ta 10

Minti 5: Sanarwa.

Minti 10: Ku Yi Amfani da Hotuna da Sauran Abubuwan da Ake Gani da Ido Yadda Ya Kamata. Tattaunawa daga littafin nan Benefit From Theocratic Ministry School Education, shafuffuka na 247 zuwa 249, sakin layi na 2. Ka sa a ɗan gwada yadda za a yi amfani da darasi ɗaya ko biyu daga cikin littafin.

Minti 20: Jehobah Mai Jin Addu’a Ne. (Zab. 66:19) Tattaunawa da aka ɗauko daga Hasumiyar Tsaro ta 1 ga Satumba 2006, shafi na 27, sakin layi na 17, da ta 15 ga Yuni 2009, shafi na 12, sakin layi na 6, da kuma Hasumiyar Tsaro ta Afrilu-Yuni, 2011, shafi na 29. Sai ka ba masu sauraro dama su faɗi darussan da suka koya.

Waƙa ta 56 da Addu’a

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba