Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • km 7/12 p. 1
  • Ayyuka na Makon 9 Ga Yuli

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Ayyuka na Makon 9 Ga Yuli
  • Hidimarmu Ta Mulki—2012
  • Ƙananan Jigo
  • MAKON 9 GA YULI
Hidimarmu Ta Mulki—2012
km 7/12 p. 1

Tsarin Ayyuka na Makon 9 ga Yuli

MAKON 9 GA YULI

Waƙa ta 78 da Addu’a

□ Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya:

cl shafi na 205 zuwa 208 da akwati (minti 25)

□ Makarantar Hidima ta Allah:

Karatun Littafi Mai Tsarki: Ezekiyel 11-14 (minti 10)

Na 1: Ezekiyel 11:14-25 (minti 4 ko ƙasa da hakan)

Na 2: Maryamu Ba “Uwar Allah” Ba Ce?—td 11A (minti 5)

Na 3: Mene ne Tawali’u, Kuma Yaya Za Ta Taimaka Mana Mu Kasance da Daidaita?—Zaf. 2:3 (minti 5)

□ Taron Hidima:

Waƙa ta 96

Minti 5: Sanarwa.

Minti 15: Abubuwan da Za Su Sa Ku Samu Sakamako Mai Kyau Sa’ad da Kuka Koma Ziyara. Ka tattauna tambayoyin da ke gaba da masu sauraro: (1) Me ya sa yake da muhimmanci mu kasance da maƙasudi a kowane lokaci da muka koma don mu ziyarci mutane? (2) Yaya za mu gabatar da kanmu sa’ad da muka koma don mu ziyarci mutane? (3) Me za mu faɗa idan mutumin ya ce ba ya son saƙonmu? (4) A wane lokaci ne ya kamata mu gabatar da littafin nan Menene Ainihi Littafi Mai Tsarki Yake Koyarwa? sa’ad da muke ziyartar mutumin da ya karɓi warƙa ko ƙasida ko mujallu, kuma ta yaya za mu yi hakan? (5) Ta yaya za mu taimaka wa mai gida ya ci gaba da yin sha’awar saƙonmu idan ba ma yawan samun sa a gida? (6) Ta yaya za mu horar da masu shela da ba su ƙware sosai ba sa’ad da muke komawa don mu ziyarce mutane?

Minti 15: “Mene Ne Yake Sa Ka ‘Farin Ciki’?” Tambayoyi ana ba da amsoshi. Sa’ad da kake tattauna sakin layi na 4, ka ƙarfafa ’yan’uwa su riƙa ba da rahotonsu na wa’azi a kowane wata. Ka yi bitar muhimman darussa daga littafin nan Organized To Do Jehovah’s Will, shafuffuka na 88 zuwa 90.

Waƙa ta 9 da Addu’a

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba