Ayyuka na Makon 28 ga Mayu
MAKON 28 GA MAYU
Waƙa ta 133 da Addu’a
□ Nazarin Littafi Mai Tsarki Na Ikilisiya:
cl shafuffuka na 187 zuwa 188 da akwati (minti 25)
□ Makarantar Hidima ta Allah:
Karatun Littafi Mai Tsarki: Irmiya 49-50 (minti 10)
Na 1: Irmiya 49:28-39 (minti 4 ko ƙasa da hakan)
Na 2: Ta Yaya Sunan Jehobah “Kagara ne Mai-Ƙarfi”?—Mis. 18:10 (minti 5)
Na 3: Tilas ne Gamin Aure Ya Zama da Daraja—td 7A (minti 5)
□ Taron Hidima:
Waƙa ta 68
Minti 10: Sanarwa. Ka sa a yi amfani da gabatarwa da ke shafi na 4 don a nuna yadda za a iya fara nazari da mutane a Asabar ta farko a watan Yuni.
Minti 25: “Tafiya A Hanya Da Ke Ƙara Haskaka” Tambayoyi da amsoshi daga Hasumiyar Tsaro na 15 ga Fabrairu, 2006 shafuffuka na 26-30, sakin layi na 13-20. Ka yi amfani da bayanin da ke sakin layi na ɗaya a wannan Hidimarmu Ta Mulki don yin gajeriyar gabatarwa. Sa’an nan ka soma yi wa masu sauraro tambayoyin da ke sakin layi na 13-20 na cikin Hasumiyar Tsaro. Ka kammala da tattauna bayanin da ke sakin layi na biyu a wannan Hidimarmu Ta Mulki. Ka ƙarfafa dukan masu sauraro su kalli bidiyon nan “Jehovah’s Witnesses—Faith in Action, Part 2: Let the Light Shine” don ƙarin bayani.
Waƙa ta 93 da Addu’a