Ayyuka na Makon 14 ga Mayu
MAKON 14 GA MAYU
Waƙa ta 33 da Addu’a
□ Nazarin Littafi Mai Tsarki Na Ikilisiya:
cl shafuffuka na 179 zuwa 183 (minti 25)
□ Makarantar Hidima ta Allah:
Karatun Littafi Mai Tsarki: Irmiya 39-43 (minti 10)
Na 1: Irmiya 40:1-10 (minti 4 ko ƙasa da hakan)
Na 2: ’Yan Adam Za Su Iya Shiga Cikin Hutun Allah Ne?—Ibran. 4:10, 11 (minti 5)
Na 3: Su Waye Suke Zuwan Sama?—td 38A (minti 5)
□ Taron Hidima:
Waƙa ta 131
Minti 5: Sanarwa.
Minti 15: Bisa Ga Wannan Mutane Duka Za Su Fahimta Ku Ne Almajiraina. (Yohanna 13:35) Tattaunawa a kan bayanin da ke akwati a shafi na 21 a Hasumiyar Tsaro ta 15 ga Afrilu, 2011 da kuma Hasumiyar Tsaro ta 15 ga Janairu, 2010, shafi na 15, sakin layi na 19-20. Ka ba masu sauraro dama su faɗi darussan da suka koya.
Minti 15: “Ku Yi Taka-Tsantsan Sa’ad da Kuke Wa’azi.” Sashen Tambayoyi da amsoshi da mai kula da hidima zai gudanar. Sa’ad da kake tattauna sakin layi na 4, ka bayyana yadda ikilisiyar za ta yi amfani da wannan bayani a yankinku.
Waƙa ta 74 da Addu’a