Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • km 12/11 p. 4
  • Tsarin Ayyuka na Makon 2 ga Janairu

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Tsarin Ayyuka na Makon 2 ga Janairu
  • Hidimarmu Ta Mulki—2011
  • Ƙananan Jigo
  • MAKON 2 GA JANAIRU, 2012
Hidimarmu Ta Mulki—2011
km 12/11 p. 4

Tsarin Ayyuka na Makon 2 ga Janairu

MAKON 2 GA JANAIRU, 2012

Waƙa ta 118 da Addu’a

□ Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya:

cl shafuffuka na 108 zuwa 112 (minti 25)

□ Makarantar Hidima ta Allah:

Karatun Littafi Mai Tsarki: Ishaya 24-28 (minti 10)

Na 1: Ishaya 27:1-13 (minti 4 ko ƙasa da hakan)

Na 2: Kada Ka Taɓa Shakkar Ƙaunar da Jehobah Yake Maka—Isha. 57:15 (minti 5)

Na 3: Yin Amfani da Gumaka Yana Ɓata wa Allah Rai?—td 40A (minti 5)

□ Taron Hidima:

Waƙa ta 65

Minti 10: Sanarwa. Ta yin amfani da gabatarwa na wannan shafin, ka sa a gwada yadda za a iya soma nazari a Asabar ta fari na watan Janairu.

Minti 10: Bukatun ikilisiya.

Minti 15: Hanyoyin Ba da Mujallu a Watan Janairu. Tattaunawa. Ka yi amfani da minti ɗaya ko biyu don ka ambata wasu talifofi da mutane a yankinku za su so. Bayan haka, ta yin amfani da bangon Hasumiyar Tsaro, ka gayyaci masu sauraro su faɗi tambayar da za su yi, kuma ka gayyace su su faɗi nassin da za su yi amfani da shi. Ka yi hakan kuma da bangon mujallar nan Awake! kuma idan da lokaci, ka yi amfani da talifi ɗaya cikin littattafai biyun. Ka ƙarfafa masu shela su yi ƙoƙari sosai don ba da mujallar Awake! a wuraren kasuwanci. Ka gayyaci mai kula da hidima ya faɗi shirye-shiryen da ake yi don yin hakan. Ka gwada yadda za a iya ba da kowanne cikin talifin. Sa’ad da ake nuna yadda za a ba da mujallar nan Awake!, ka sa a nuna yadda za a yi hakan sa’ad da ake yin wa’azi a wuraren kasuwanci.

Waƙa ta 86 da Addu’a

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba