Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • km 12/11 p. 3
  • Bitar Makarantar Hidima Ta Allah

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Bitar Makarantar Hidima Ta Allah
  • Hidimarmu Ta Mulki—2011
Hidimarmu Ta Mulki—2011
km 12/11 p. 3

Bitar Makarantar Hidima Ta Allah

Za a amsa waɗannan tambayoyi na gaba a Makarantar Hidima Ta Allah a makon 26 ga Disamba, 2011.

1. Mene ne ya kamata ka yi idan kana yin abin da ka san ba shi da kyau a ɓoye? [w10 11/15 shafi na 6 sakin layi na 18]

2. Mene ne kalmar nan “banza” take nufi? (M. Wa 1:2, 3) [w08 4/15 shafi na 21 sakin layi na 4]

3. A wane yanayi ne aiki tuƙuru yake jawo baƙin ciki da kishi? (M. Wa 4:4) [w06 11/1 shafi na 30 sakin layi na 8]

4. “Cika yin adalci” yana ɗauke da wane haɗari? (M. Wa. 7:16) [w10 10/15 shafi na 9 sakin layi na 8-9]

5. Ta yaya Waƙar Waƙoƙi 2:7 ta nuna cewa waɗanda suke son yin aure za su yi hikima idan ba su yi garaje wajen zaɓan abokin aure ba? [w06 12/1 shafi na 26 sakin layi na 6]

6. Mene ne ma’anar laɓɓan ’yar Shulem da ke ɗigar da saƙar zuma da kuma ‘zuma da nono da ke ƙarƙashin harshenta’? (W. Waƙ. 4:11) [w06 12/1 shafi na 27 sakin layi na 1]

7. Me ya sa Jehobah ya ceci mugun Sarki Ahaz? (Isha. 7:3, 4) [w06 12/1 shafi na 28 sakin layi na 9]

8. Me ya sa ya dace iyaye su yi bimbini a kan misalin Yesu? (Isha. 9:6, 7) [w05 7/1 shafi na 9 sakin layi na 7]

9. Wane halin Iblis ne ya bayyana a kalamin da ke rubuce a Ishaya sura 14? [w06 2/1 shafi na 8 sakin layi na 1]

10. A wane lokaci ne Yesu ya karɓi ‘makullin gidan Dauda,’ kuma ta yaya yake amfani da makullin? (Isha. 22:22) [w09 1/15 shafi 31 sakin layi na 2]

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba