Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • km 12/11 p. 2
  • Tsarin Ayyuka na Makon 19 ga Disamba

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Tsarin Ayyuka na Makon 19 ga Disamba
  • Hidimarmu Ta Mulki—2011
  • Ƙananan Jigo
  • MAKON 19 GA DISAMBA
Hidimarmu Ta Mulki—2011
km 12/11 p. 2

Tsarin Ayyuka na Makon 19 ga Disamba

MAKON 19 GA DISAMBA

Waƙa ta 125 da Addu’a

□ Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya:

cl shafi na 99 zuwa 104 (minti 25)

□ Makarantar Hidima ta Allah:

Karatun Littafi Mai Tsarki: Ishaya 11-16 (minti 10)

Na 1: Ishaya 13:1-16 (minti 4 ko ƙasa da hakan)

Na 2: Dalilin da Ya Sa Muke Tafiya Bisa ga Bangaskiya, Ba ga Ganin Ido Ba—2 Kor. 5:7 (minti 5)

Na 3: Yadda Kiristoci Suke Ɗaukan Bukukuwa—td 36A (minti 5)

□ Taron Hidima:

Waƙa ta 81

Minti 10: Sanarwa. Ka ambata littattafan da za a ba da a watan Janairu kuma ka sa a yi gwaji ɗaya.

Minti 15: Ka Yi Wa’azi ko Ba Dama. (2 Tim. 4:2) Tattaunawa da aka ɗauko daga Hasumiyar Tsaro ta 1 ga Afrilu, 1999, shafi na 30. Ka gayyaci masu sauraro su faɗi darussan da suka koya.

Minti 10: Akwatin Tambaya. Tattaunawa da mai kula da hidima zai yi.

Waƙa ta 92 da Addu’a

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba