Tsarin Ayyuka na Makon 24 ga Oktoba
MAKON 24 GA OKTOBA
Waƙa ta 75 da Addu’a
□ Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya:
cl shafi na 74 zuwa 76 da akwati (minti 25)
□ Makarantar Hidima Ta Allah:
Karatun Littafi Mai Tsarki: Misalai 17-21 (minti 10)
Na 1: Misalai 17:21–18:13 (minti 4 ko ƙasa da hakan)
Na 2: Mulkin Allah Ne Zai Kawo Warkarwa na Har Abada—td 42B (minti 5)
Na 3: Menene Masu Yabon Halitta Maimakon Mahalicci Suke Nunawa Game da Kansu?—Rom. 1:20 (minti 5)
□ Taron Hidima:
Waƙa ta 15
Minti 10: Sanarwa. Ka ambata littafin da za a ba da a watan Nuwamba, kuma ka sa a yi gwaji ɗaya ko biyu.
Minti 25: “Shin Kana Koyon Dukan Abin da Za Ka Iya Koya Daga Wurin Jehobah?” Tambayoyi ana ba da amsoshi. Ka ɗan gana da wani da ya samu koyarwa ta musamman daga ƙungiyar Jehobah.
Waƙa ta 105 da Addu’a