Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • km 9/11 p. 4
  • Tsarin Ayyuka na Makon 3 ga Oktoba

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Tsarin Ayyuka na Makon 3 ga Oktoba
  • Hidimarmu Ta Mulki—2011
  • Ƙananan Jigo
  • MAKON 3 GA OKTOBA
Hidimarmu Ta Mulki—2011
km 9/11 p. 4

Tsarin Ayyuka na Makon 3 ga Oktoba

MAKON 3 GA OKTOBA

Waƙa ta 133 da Addu’a

□ Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya:

cl shafi na 64 zuwa 66 da akwati (minti 25)

□ Makarantar Hidima Ta Allah:

Karatun Littafi Mai Tsarki: Misalai 1-6 (minti 10)

Na 1: Misalai 6:1-19 (minti 4 ko ƙasa da hakan)

Na 2: Ta Yaya Aka Tabbatar Mana da Ƙaunar Allah a Romawa 8:26, 27? (minti 5)

Na 3: Rayuwa a Duniya Ba Za ta Taɓa Ƙarewa Ba—td 15B (minti 5)

□ Taron Hidima:

Waƙa ta 61

Minti 5: Sanarwa.

Minti 10: Mene ne Muka Koya? Tattaunawa. Ka sa a karanta Luka 5:12, 13 da Luka 8:43-48. Ka tattauna yadda za mu yi amfani da waɗannan labaran a hidimarmu.

Minti 10: Bukatun ikilisiya.

Minti 10: Ka Nuna Halin Kirki a Hidima. (2 Kor. 6:3) Tattaunawa da za a yi amfani da waɗannan tambayoyi: (1) Me ya sa yake da muhimmanci mu nuna halin kirki sa’ad da muke wa’azi? (2) Ta yaya za mu nuna halin kirki sa’ad da (a) rukuninmu ta isa yankin? (b) muke wa’azi daga gida zuwa gida? (c) muke tsaye a bakin kofa? (d) abokin wa’azinmu yana wa’azi? (e) mai gidan yana magana? (f) mai gidan yana aiki ko kuma ana ruwa ko rana ko kuma sanyi? (g) mai gidan ba ya son saƙonmu?

Waƙa ta 16 da Addu’a

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba