Tsarin Ayyuka na Makon 8 ga Agusta
MAKON 8 GA AGUSTA
Waƙa ta 44 da Addu’a
□ Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya:
cl shafuffuka na 36 zuwa 40 sakin layi na 8 (minti 25)
□ Makarantar Hidima Ta Allah:
Karatun Littafi Mai Tsarki: Zabura 92-101 (minti 10)
Na 1: Zabura 94:1-23 (minti 4 ko ƙasa da hakan)
Na 2: Menene Dalilin da Ya Sa Mutuwa?—td 34A (minti 5)
Na 3: Ka Tsare Kanka Daga Ruɗin Dukiya—Mat. 13:22 (minti 5)
□ Taron Hidima:
Waƙa ta 94
Minti 5: Sanarwa.
Minti 30: “Kwanaki Uku na Wartsakewa ta Ruhaniya.” Tambayoyi ana ba da amsoshi. Ka tattauna “Tunasarwa Game da Taron Gunduma na Shekara ta 2011.” Sa’ad da kake tattauna sakin layi na 5, ka gayyaci mai kula da hidima ya bayyana shirye-shirye da aka yi don a rarraba takardun gayyata.
Waƙa ta 119 da Addu’a