Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • km 7/11 p. 4
  • Rahotannin Hidimar Fage

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Rahotannin Hidimar Fage
  • Hidimarmu Ta Mulki—2011
Hidimarmu Ta Mulki—2011
km 7/11 p. 4

Rahotannin Hidimar Fage

Tsakanin Yuli da Nuwamba 2010, adadin masu shela 922 daga ikilisiyoyi 88 a Nijeriya sun yi wa’azi a yanki da ba a sanya wa kowa ba da yankunan da ba a yawan wa’azi. Sun soma nazarin Littafi Mai Tsarki guda 3,352 a yankunan da suka yi wa’azi. Wani mutum da ya karɓi littafin nan Menene Ainihi Littafi Mai Tsarki Yake Koyarwa? ya ce a soma nazarin babi na 7 da shi tun da bai daɗe ba da kawunsa da mahaifinsa suka rasu a watan Agusta na shekara ta 2010. Ya nace cewa lallai sai mai shelan ya kammala nazarin babin da shi tun da abin da ke ciki yana da ban ƙarfafa da kuma bege. Mun sake samun wani zarafi na ziyara da kuma ƙarfafa irin waɗannan mutane a kamfen da za a yi wannan shekarar a yanki da ba a sanya wa kowa ba da yankunan da ba a yawan wa’azi. Za ka iya saka hannu a wannan muhimmiyar hidima kuwa?

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba