Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • km 3/11 p. 4
  • Ayyuka na Makon 4 ga Afrilu

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Ayyuka na Makon 4 ga Afrilu
  • Hidimarmu Ta Mulki—2011
  • Ƙananan Jigo
  • MAKON 4 GA AFRILU
Hidimarmu Ta Mulki—2011
km 3/11 p. 4

Ayyuka na Makon 4 ga Afrilu

MAKON 4 GA AFRILU

Waƙa ta 116 da Addu’a

□ Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya:

bh babi na 17 sakin layi na 9-15 (minti 25)

□ Makarantar Hidima ta Allah:

Karatun Littafi Mai Tsarki: Ayuba 16-20 (minti 10)

Na 1: Ayuba 18:1-21 (minti 4 ko ƙasa da hakan)

Na 2: Armageddon—Yaƙin Kawo Ƙarshen Mugunta—td 5A (minti 5)

Na 3: Dalilin da Ya Sa Shugabannin da Suka San Shaidun Jehobah Suke Ɗaukaka Su—Rom. 13:3 (minti 5)

□ Taron Hidima:

Waƙa ta 34

Minti 5: Sanarwa.

Minti 15: “Wasiƙa Daga Hukumar Mulki.” Tattaunawa da aka ɗauko daga talifi mai shafi biyu da ke ’yar cikin Hidimarmu Ta Mulki ta Maris, 2011. Ka gayyaci masu sauraro su yi kalami a kan fannoni na musamman na rahoton dukan duniya da ke ’yar cikin Hidimarmu Ta Mulki ta Fabrairu, 2011. Idan zai yiwu, ka yi shiri tun da wuri don wasu su ba da labari mai ƙarfafawa daga 2011 Yearbook. Ka kammala ta wajen ƙarfafa duk waɗanda suka iya karanta Turanci su kammala karatun 2011 Yearbook ɗinsu.

Minti 15: Bukatun ikilisiya.

Waƙa ta 103 da Addu’a

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba