Tsarin Ayyuka na Makon 27 ga Disamba
MAKON 27 GA DISAMBA
Waƙa ta 122
□ Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya:
bh babi na 13 sakin layi na 7 zuwa 13
□ Makarantar Hidima ta Allah:
Karatun Littafi Mai Tsarki: 2 Labarbaru 25 zuwa 28
Bitar Makarantar Hidima ta Allah
□ Taron Hidima:
Waƙa ta 131
Minti 5: Sanarwa. “Kalandar 2011 ta Nanata Bauta ta Iyali.” Jawabi.
Minti 10: Yadda Riƙe Abin da Za Mu Faɗa a Zuci Zai Taimaka Mana a Hidima. Tattaunawa da aka ɗauko daga littafin nan Benefit From Theocratic Ministry School Education, shafi na 167 zuwa shafi na 168, sakin layi na 1. Ta wurin yin amfani da littafin da za a ba da a wata na gaba, ka sa mai shela ya yi wa kansa magana na ’yan mintoci a kan abin da zai faɗa kafin ya fita hidima.
Minti 10: Furfura Rawanin Daraja Ce. (Mis. 16:31) Tattaunawa da aka ɗauko daga Hasumiyar Tsaro ta 15 ga Agusta 2008, shafi na 19 zuwa 20, sakin layi na 13 zuwa 16. Bayan an tattauna kowane labari, ka gayyaci masu sauraro su faɗa darussa da suka koya.
Minti 10: Ku yi Shirin Ba da Mujallu a watan Janairu. Tattaunawa. Ka yi amfani da minti ɗaya ko biyu don yin bitar abin da ke cikin mujallun. Sai ka zaɓi talifofi biyu ko uku, kuma ka gayyaci masu sauraro sun faɗi tambayoyi da nassosi da za su iya yin amfani da su a gabatarwa. Ka sa a gwada yadda za a ba da kowacce mujallar.
Waƙa ta 90