Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • km 12/10 p. 3
  • Kalandar 2011 ta Nanata Bauta ta Iyali

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Kalandar 2011 ta Nanata Bauta ta Iyali
  • Hidimarmu Ta Mulki—2010
  • Makamantan Littattafai
  • “Kalmar Allah Tana Da Iko Ƙwarai!”
    Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah—2003
Hidimarmu Ta Mulki—2010
km 12/10 p. 3

Kalandar 2011 ta Nanata Bauta ta Iyali

Jigon Kalanda ta Shaidun Jehobah na 2011 shi ne Bauta ta Iyali. Kalandar ta nuna iyalai a wannan zamani da kuma iyalai a zamanin da aka rubuta Littafi Mai Tsarki. Ta kuma nuna ma’aurata da kuma bayin Jehobah da ba su yi aure ba suna nazarin Kalmarsa.

Mutane da aka ba da labaransu a cikin Littafi Mai Tsarki da aka nuna a cikin kalandar suna farin cikin karanta dokar Jehobah, kuma hakan yana da muhimmanci wajen taimaka musu su bi da kaluɓale da suka fuskanta. (Zab. 1:2, 3) Yayin da muke kallon kowane hoto a cikin kalandar, za mu tuna muhimmancin Bauta ta Iyali, ko muna cikin babban iyali ko kuma ƙarama, ko dukan waɗanda suke cikin iyalin suna bauta wa Jehobah ko kuma wasu ba sa hakan. An ba da wurin a cikin kalandar da za ka rubuta ranar da iyalinka suka keɓe don Bauta ta Iyali. Ka riga ka cika filin ne?

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba