Tsarin Ayyuka na Makon 1 ga Nuwamba
MAKON 1 GA NUWAMBA
Waƙa ta 22
□ Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya:
bh babi na 10 sakin layi na 10-19 da akwati
□ Makarantar Hidima ta Allah:
Karatun Littafi Mai Tsarki: 1 Labarbaru 16-20
Na 1: 1 Labarbaru 17:1-10
Na 2: Gaskiya Game da Wanzuwar Allah (td 23B)
Na 3: Gargaɗin da ke Cikin Nassi Game da Abubuwan da Kiristoci na Gaskiya Za Su Guje Wa
□ Taron Hidima:
Waƙa ta 115
Minti 5: Sanarwa.
Minti 10: Muna Jimre wa Jarrabobi Dabam Dabam. Jawabi da aka ɗauko daga littafin nan Organized To Do Jehovah’s Will, shafi na 176, sakin layi na 2, zuwa shafi na 178, sakin layi na 2. Ka ɗan gana da mai shela a kan abin da ya taimake shi ya ci gaba da kasancewa mai ƙwazo a hidima duk da cewa yana rashin lafiya mai tsanani.
Minti 10: Bukatun ikilisiya.
Minti 10: Ku Yi Shirin Gabatar da Mujallu a Watan Nuwamba. Tattaunawa. Ka yi amfani da minti ɗaya ko biyu don yin bitar abin da ke cikin mujallun. Sai ka zaɓi talifofi biyu ko uku, kuma ka gayyaci masu sauraro su faɗi tambayoyi da Nassosi da za su iya amfani da su don gabatar da mujallun. Ka gwada yadda za a iya gabatar da kowanne talifi.
Waƙa ta 3