Tsarin Ayyuka na Makon 4 ga Oktoba
MAKON 4 GA OKTOBA
Waƙa ta 10
□ Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya:
bh babi na 9 sakin layi 1-9
□ Makarantar Hidima ta Allah:
Karatun Littafi Mai Tsarki: 1 Labarbaru 1-4
Na 1: 1 Labarbaru 1:1-27
Na 2: Abin da Kasancewa Mai Son Salama Yake Nufi (1 Bit. 3:10-12)
Na 3: Ba Hanyar Allah Ba Ce Haɗa Ka da Wasu Addinai (td 19A)
□ Taron Hidima:
Waƙa ta 11
Minti 5: Sanarwa.
Minti 10: Dalilin da Ya Sa Muke Ba Da Rahoton Hidimarmu. Jawabin da sakatare zai ba da wanda aka ɗauko daga littafin nan Organized To Do Jehovah’s Will, shafi na 88, sakin layi na 1, zuwa shafi na 90, sakin layi na 1.
Minti 10: Bukatun Ikilisiya.
Minti 10: “Wasiƙa Daga Bolivia.” (Mat. 28:19, 20) Tattaunawa da aka ɗauko daga Hasumiyar Tsaro ta Oktoba-Disamba 2009, shafi na 26. Bayan ka tattauna talifin, ka sa masu sauraro su ba da kalamai a kan darussan da suka koya.
Waƙa ta 112