Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • km 9/10 p. 3
  • Tsarin Ayyuka na Makon 27 ga Satumba

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Tsarin Ayyuka na Makon 27 ga Satumba
  • Hidimarmu Ta Mulki—2010
  • Ƙananan Jigo
  • MAKON 27 GA SATUMBA
Hidimarmu Ta Mulki—2010
km 9/10 p. 3

Tsarin Ayyuka na Makon 27 ga Satumba

MAKON 27 GA SATUMBA

Waƙa ta 92

□ Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya:

bh rataye shafi na 215-218

□ Makarantar Hidima ta Allah:

Karatun Littafi Mai Tsarki: 2 Sarakuna 23-25

Na 1: 2 Sarakuna 23:1-7

Na 2: Jehobah Kaɗai Ne Za a Bauta Wa (td 40C)

Na 3: A Waɗanne Hanyoyi Ne Kiristoci na Gaskiya Za Su Bari Haskensu Ya Haskaka? (Mat. 5:14-16)

□ Taron Hidima:

Waƙa ta 93

Minti 5: Sanarwa.

Minti 15: Ku Yi Shirin Gabatar da Mujallu na Watan Oktoba. Tattaunawa. Ka yi amfani da minti ɗaya ko biyu don yin bitar abin da ke cikin mujallun. Sai ka zaɓi talifofi biyu ko uku, kuma ka gayyaci masu sauraro su faɗi tambayoyi da nassosi da za a iya yin amfani da su don gabatar da mujallun. Ka gwada yadda za a iya gabatar da kowacce mujalla.

Minti 15: “Za Ka Soma Nazarin Littafi Mai Tsarki da Wani a Watan Oktoba?” Tambayoyi ana ba da amsoshi. Ka haɗa da gwaji ɗaya ko biyu.

Waƙa ta 101

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba