Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • km 8/10 p. 7
  • Tsarin Ayyuka na Makon 30 Agusta

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Tsarin Ayyuka na Makon 30 Agusta
  • Hidimarmu Ta Mulki—2010
  • Ƙananan Jigo
  • MAKON 30 GA AGUSTA
Hidimarmu Ta Mulki—2010
km 8/10 p. 7

Tsarin Ayyuka na Makon 30 ga Agusta

MAKON 30 GA AGUSTA

Waƙa ta 96

□ Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya:

bh rataye shafuffuka na 212-215

□ Makarantar Hidima ta Allah:

Karatun Littafi Mai Tsarki: 2 Sarakuna 9-11

Bitar Makarantar Hidima Ta Allah

□ Taron Hidima:

Waƙa ta 49

Minti 5: Sanarwa.

Minti 10: “Ka Taɓa Amfani da Bangon Baya Kuwa?” Tattaunawa da masu sauraro. Ta yin amfani da shawarar da ke talifin, ka gwada yadda za a gabatar da Hasumiyar Tsaro ta Satumba-Disamba. Sai ka zaɓi talifi ɗaya ko biyu na Awake! ɗin Satumba, kuma ka gayyaci masu sauraro su faɗi tambayoyi da nassosi da za a iya yin amfani da su a gabatarwar. Ka gwada yadda za a gabatar da Awake! ɗin.

Minti 10: Bukatun ikilisiya.

Minti 10: Ka gana da mai shela mai aminci wanda ya daɗe yana bauta wa Jehobah. Ta yaya aikin wa’azi ya canja tun lokacin da suka soma fita hidima? Waɗanne ƙari ga hidimar Mulki ne suka shaida a yankinsu da kuma dukan duniya? Ta yaya ƙungiyar nan ta taimaka musu su ci gaba a matsayin masu hidima?

Waƙa ta 121

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba