Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • km 8/10 p. 1
  • Tsarin Ayyuka na Makon 9 ga Agusta

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Tsarin Ayyuka na Makon 9 ga Agusta
  • Hidimarmu Ta Mulki—2010
  • Ƙananan Jigo
  • MAKON 9 GA AGUSTA
Hidimarmu Ta Mulki—2010
km 8/10 p. 1

Tsarin Ayyuka na Makon 9 ga Agusta

MAKON 9 GA AGUSTA

Waƙa ta 5

□ Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya:

bh babi na 7 sakin layi na 1-10

□ Makarantar Hidima ta Allah:

Karatun Littafi Mai Tsarki: 1 Sarakuna 21-22

Na 1: 1 Sarakuna 22:1-12

Na 2: Jahannama Ba Wurin Azaban Wuta na Zahiri Ba Ne (td 29A)

Na 3: Menene Misalin Iliya Ya Koya Mana Game da Addu’a? (Yaƙ. 5:18)

□ Taron Hidima:

Waƙa ta 95

Minti 5: Sanarwa.

Minti 10: Menene Makasudanka na Ruhaniya? Tattaunawa da masu sauraro na littafin nan Organized To Do Jehovah’s Will, shafi na 117, sakin layi na 2, zuwa ƙarshen babin. Ka gayyaci masu sauraro su yi kalami a kan yadda iyayensu ko kuma wasu suka taimaka musu su kafa wa kansu makasudin biɗan hidima ta cikakken lokaci.

Minti 20: “Za Ka Iya Yin Wa’azi Sa’ad da Ka Samu Zarafi!”—Sashe na 1. Tambayoyi ana ba da amsoshi na sakin layi na 1-8. Ka gwada shawara ɗaya ko biyu da aka ba da.

Waƙa ta 31

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba