Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • km 5/10 p. 8
  • Sanarwa

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Sanarwa
  • Hidimarmu Ta Mulki—2010
Hidimarmu Ta Mulki—2010
km 5/10 p. 8

Sanarwa

◼ Littafin da za a bayar a watan Mayu: Mujallun Hasumiyar Tsaro da Awake! Sa’ad da ake koma ziyara wurin masu marmari, har da waɗanda suka halarci Tuna Mutuwar Yesu ko kuma wasu tarurruka amma ba sa halartan taro a ikilisiya a kai a kai, a mai da hankali ga soma nazari da su ta wajen yin amfani da littafin nan Menene Ainihi Littafi Mai Tsarki Yake Koyarwa? Yuni: Menene Ainihi Littafi Mai Tsarki Yake Koyarwa? Idan masu gida suna da littafin, masu shela suna iya ba da tsofaffin littafin da ikilisiyar take da su a ajiye. Yuli da Agusta: Masu shela za su iya yin amfani da kowanne cikin waɗannan mujallu masu shafuffuka 32 da ke a ajiye: Allah Yana Kula Da Mu Kuwa da Gaske?, Ka More Rayuwa a Duniya Har Abada!, Ruhohin Matattu—Zasu Taimake Ka ne ko Kuwa Zasu Yi Maka Barna? Sun Wanzu Kuwa Da Gaske?, The Divine Name That Will Endure Forever, Hanyar Rai Madawwami—Ka Same ta Kuwa? Minene Yakan Faru Mana Sa’anda Muka Mutu?, Minene Ma’anar Rai? Ina Yadda Zaka Same Shi?, Yayinda Wani Wanda Ka ke Ƙauna ya Mutu da kuma Za Ka Iya Zama Abokin Allah! Kuna iya ba da duk wata tsohuwar mujallar da ke ajiye a ikilisiya.

◼ Za a rufe Bethel a ranar 27 da 28 ga Mayu, 2010. Saboda haka don Allah kada ku zo wurin don yawon zagaya ko kuma karɓan littattafai.

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba