Rahoton Hidimar Fage
Muna farin cikin sanar da cewa a shekara ta 2009, an kafa sababbin ikilisiyoyi guda 128 da kuma sababbin rukunoni guda 21 a Nijeriya. Hakan ya nuna cewa Jehobah yana albarkacin tattara masu zukatan kirki.—Mat. 9:37, 38.
Babu bidiyo don wannan zabin
Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala