Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • km 5/10 p. 6
  • Tsarin Ayyuka na Makon 31 ga Mayu

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Tsarin Ayyuka na Makon 31 ga Mayu
  • Hidimarmu Ta Mulki—2010
  • Ƙananan Jigo
  • MAKON 31 GA MAYU
Hidimarmu Ta Mulki—2010
km 5/10 p. 6

Tsarin Ayyuka na Makon 31 ga Mayu

MAKON 31 GA MAYU

Waƙa ta 114

□ Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya:

bh babi na 4 sakin layi na 15-22 da Akwati

□ Makarantar Hidima ta Allah:

Karatun Littafi Mai Tsarki: 2 Sama’ila 16 zuwa 18

Na 1: 2 Sama’ila 17:1-13

Na 2: Dalilin da Ya Sa Aka Kira Yesu “Ubangijin Assabbaci” (Mat. 12:8)

Na 3: Abin da Littafi Mai Tsarki Ya Ce Game da Mala’ikun da Suka Yi Tawaye (td 22C)

□ Taron Hidima:

Waƙa ta 35

Minti 5: Sanarwa.

Minti 10: “Ka Taɓa Gwada Yin Nazari a Haɗuwa ta Farko?” Jawabi. Bayan ka bayyana shawarar da ke talifin, ka sa a gwada shi.

Minti 20: “Yadda Za Ka Koya wa Sababbi Yin Wa’azi.” Tambayoyi ana ba da amsoshi. Bayan ka tattauna sakin layi na 5, ka sa a gwada yadda dattijo yake aiki tare da sabon mai shela. Sabon mai shelan ya yi wa’azi amma bai yi amfani da nassi ba. Bayan sun bar ƙofar, dattijon ya ba da shawara cikin hikima da kuma hanya mai kyau, ya ƙarfafa sabon mai shelan ya riƙa yin amfani da Littafi Mai Tsarki a ƙofa.

Waƙa ta 22

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba