Wuraren Da Za A Yi Taron Gunduma Na Shekara Ta 2010 (Canje-Canje)
An yi wasu canje-canje game da Wuraren da Za a Yi Taron Gunduma na Shekara ta 2010, wanda ya bayyana a ’yar cikin Hidimarmu ta Mulki ta watan Afrilu 2010. Ban da waɗannan canje-canjen, duka sauran wuraren taron gunduma za su kasance kamar yadda aka buga su a baya.
1-3 ga Oktoba
AWI na 1 (Turanci)
UYO na 1 (Turanci)
8-10 ga Oktoba
AWI na 2 (Turanci)
IKOT EKPENE na 1 (Turanci)
UYO na 2 (Turanci)
15-17 ga Oktoba
AWI na 3 (Turanci)
IKOT EKPENE na 2 (Turanci)
OTA na 3 (Yarbanci)
UYO na 3 (Turanci)
22-24 ga Oktoba
IKOT AKAN na 1 (Efik)
IKOT EKPENE na 3 (Efik)
OTA na 4 (Yarbanci)
29-31 ga Oktoba
IKOT AKAN na 2 (Efik)
IKOT EKPENE na 4 (Efik)
5-7 ga Nuwamba
AWI na 6 (Efik)
IKOT AKAN na 3 (Efik)
IKOT EKPENE na 5 (Efik)
UYO na 6 (Efik)
12-14 ga Nuwamba
IKOT AKAN na 4 (Efik)
IKOT EKPENE na 6 (Efik)
UYO na 7 (Efik))
19-21 ga Nuwamba
AWI na 8 (Efik)
IKOT AKAN na 5 (Efik)
IKOT EKPENE na 7 (Efik)
UYO na 8 (Efik)
26-28 ga Nuwamba
AWI na 9 (Efik)
IKOT EKPENE na 8 (Efik)
3-5 ga Disamba
IKOT EKPENE na 9 (Efik)
10-12 ga Disamba
IKOT EKPENE na 10 (Efik)
17-19 ga Disamba
KWALI na 8 (Turanci)
OTA na 12 (Turanci)
7-9 ga Janairu, 2011
KWALI na 9 (Turanci)
OTA na 13 (Turanci)