Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • km 4/10 p. 1
  • Tsarin Ayyuka na Makon 12 ga Afrilu

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Tsarin Ayyuka na Makon 12 ga Afrilu
  • Hidimarmu Ta Mulki—2010
  • Ƙananan Jigo
  • MAKON 12 GA AFRILU
Hidimarmu Ta Mulki—2010
km 4/10 p. 1

Tsarin Ayyuka na Makon 12 ga Afrilu

MAKON 12 GA AFRILU

Waƙa ta 16

□ Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya:

bh babi na 2 sakin layi na 18-20 da akwati

□ Makarantar Hidima ta Allah:

Karatun Littafi Mai Tsarki: 1 Sama’ila 19 zuwa 22

Na 1: 1 Sama’ila 21:1-9

Na 2: Yaya Ya Kamata Mu Ɗauki Abubuwan da Jehobah Ya Ƙi? (Mis. 6:16-19)

Na 3: Ya Kamata Kiristoci Su Bauta wa Giciye Kuwa? (td 18B)

□ Taron Hidima:

Waƙa ta 9

Minti 5: Sanarwa.

Minti 10: Ku Taɓa Zuciya ta Wajen Ƙarfafa Masu Sauraro Su Yi Tunani. Jawabi da aka ɗauko daga littafin nan Benefit From Theocratic Ministry School Education, daga shafi na 58 sakin layi na 3, zuwa ƙarshen kan magana da ya soma daga shafi na 59.

Minti 20: “Ka sa Koyarwarka Ta Kasance Mai Rinjaya.” Tambayoyi ana ba da amsoshi. Bayan an tattauna sakin layi na 4, ka sa majagaba ya gwada yadda za a soma nazarin Littafi Mai Tsarki da littafin nan Menene Ainihi Littafi Mai Tsarki Yake Koyarwa? ta wajen yin amfani da shawarwarin da aka tattauna a talifin.

Waƙa ta 10

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba