Na Nazari
SATUMBA 2018
TALIFOFIN NAZARI NA: 29 GA OKTOBA–2 GA DISAMBA, 2018
© 2018 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
BANGO:
IRELAND
’Yan’uwa suna tafiya zuwa Tsibiran Aran da ke gaɓar teku a yammacin Ireland don su yi wa’azi ga mazaunan tsibiran a yaren Irish
MASU SHELA
6,747
NAZARIN LITTAFI MAI TSARKI
3,392
ADADIN MAHALARTAN TARON TUNA DA MUTUWAR YESU (2017)
12,082
Wannan mujallar ba ta sayarwa ba ce. Sashe ce ta aikin ilimantarwa na Littafi Mai Tsarki a dukan duniya wadda ake tallafa wa da gudummawar da aka ba da da son rai.
Don ba da gudummawa, ka shiga jw.org/ha.
An ɗauko nassosin da aka yi amfani da su a mujallar nan daga Littafi Mai Tsarki: Juyi Mai Fitar da Ma’ana. A duk inda kuka ga an rubuta LMT, ana nufin an yi ƙaulin wani juyi dabam. Idan kuma kuka ga NW, ana nufin an yi ƙaulin fassarar New World Translation.