Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • w14 8/15 pp. 1-2
  • Abin Da Ke Ciki

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Abin Da Ke Ciki
  • Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah—2014
  • Ƙananan Jigo
  • NA NAZARI
  • TALIFOFIN NAZARI
  • A FITOWAR NAN
Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah—2014
w14 8/15 pp. 1-2

Abin Da Ke Ciki

15 Ga Agusta, 2014

© 2014 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania

NA NAZARI

29 GA SATUMBA, 2014–5 GA OKTOBA, 2014

Mene ne Matsayin Mata a Tsarin Jehobah?

SHAFI NA 6 • WAƘOƘI: 86, 104

6-12 GA OKTOBA, 2014

Kalmar Allah Rayayyiya Ce—Ka Yi Amfani da Ita!

SHAFI NA 11 • WAƘOƘI: 114, 101

13-19 GA OKTOBA, 2014

Yadda Jehobah Yake Kusantar Mu

SHAFI NA 16 • WAƘOƘI: 51, 91

20-26 GA OKTOBA, 2014

Ka Riƙa Jin Muryar Jehobah a Duk Inda Kake

SHAFI NA 21 • WAƘOƘI: 26, 89

TALIFOFIN NAZARI

▪ Mene ne Matsayin Mata a Tsarin Jehobah?

Ka koyi sakamakon da tawayen da aka yi a Adnin ya jawo wa mutane. Ka ji labarin wasu amintattun mata a zamanin dā. Ka kuma koyi matsayin mata a tsarin Allah a yau.

▪ Kalmar Allah Rayayyiya Ce—Ka Yi Amfani da Ita!

Kowane mai shela yana so ya ƙware wajen yin wa’azi. Ka yi la’akari da wasu shawarwari da za su taimaka mana mu yi amfani Littafi Mai Tsarki da kuma warƙoƙinmu domin wa’azin da muke yi ya ratsa zuciyar mutane.

▪ Yadda Jehobah Yake Kusantar Mu

Muna bukatar mu ƙulla abota da Mahaliccinmu. Ka koyi yadda tanadin fansa da Jehobah ya yi da kuma Kalmar da ya bayar suka nuna cewa ya ɗauki mataki don ya sa mu kusace shi.

▪ Ka Riƙa Jin Muryar Jehobah a Duk Inda Kake

Wajibi ne mu saurari Jehobah don mu yi tafiya cikin gaskiya. Ka koyi yadda za mu iya bin umurnin Jehobah ko da yake muna rayuwa a duniyar Shaiɗan kuma muna fama da sha’awar yin zunubi. Wannan talifin zai taimaka mana mu daraja muhimmancin yin addu’a ga Allah na gaskiya.

A FITOWAR NAN

3 Kana Samun ‘Abinci a Lotonsa’ Kuwa?

26 Ka Koma don Ka “Ƙarfafa ’Yan’uwanka”

29 Amsoshin Tambayoyin Masu Karatu

31 Daga Tarihinmu

BANGO: Wata ’yar’uwa tana wa’azi a Rashanci a wani wurin shaƙatawa a birnin Tel Aviv. Tuddan da ke wannan hoton suna yankin Jaffa, wato tsohon tashar jirgin ruwan da ke Yafa

ISRA’ILA

YAWAN JAMA’A

8,050,000

ADADIN MASU SHELA A 2013

1,459

MAHALARTAN TARON TUNAWA DA MUTUWAR YESU A 2013

2,671

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba