Abin Da Ke Ciki
15 ga Yuni, 2014
© 2014 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
NA NAZARI
4-10 GA AGUSTA, 2014
Wajibi Ne Ka Ƙaunaci Jehobah Allahnka
SHAFI NA 12 • WAƘOƘI: 3, 65
11-17 GA AGUSTA, 2014
Ka ‘Ƙaunaci Maƙwabcinka Kamar Ranka’
SHAFI NA 17 • WAƘOƘI: 84, 72
18-24 GA AGUSTA, 2014
Kana Ɗaukan Kasawar Wasu Yadda Jehobah Yake Ɗaukansu Kuwa?
SHAFI NA 23 • WAƘOƘI: 77, 79
25-31 GA AGUSTA, 2014
Ka Taimaka wa Wasu Su Ƙware Sosai
SHAFI NA 28 • WAƘOƘI: 42, 124
TALIFOFIN NAZARI
▪ Wajibi Ne Ka Ƙaunaci Jehobah Allahnka
▪ Ka ‘Ƙaunaci Maƙwabcinka Kamar Ranka’
Waɗannan talifofin sun tattauna abin da Yesu ya ce game da umurni biyu da suka fi muhimmanci ga Kiristoci. Ka koya abin da Yesu yake nufi sa’ad da ya ce mu ƙaunaci Jehobah da dukan zuciyarmu da dukan ranmu da kuma dukan azancinmu. Ka koyi abin da za mu iya yi don mu nuna cewa muna ƙaunar maƙwabtanmu.
▪ Kana Ɗaukan Kasawar Wasu Yadda Jehobah Yake Ɗaukansu Kuwa?
▪ Ka Taimaka wa Wasu Su Ƙware Sosai
Ta yaya za mu iya taimaka wa mutanen da suke fama da kasawa? Abu ɗaya ke nan da aka tattauna a waɗannan talifofin. Sun kuma tattauna yadda za mu iya taimaka wa matasa ko kuma ’yan’uwa maza da ba su daɗe da yin baftisma ba su ƙware sosai.
A FITOWAR NAN
3 “Ka Daidaita Tafarkin Ƙafafunka” don Ka Yi Nasara
7 Amsoshin Tambayoyin Masu Karatu
8 Ta Yaya Za Ka Taimaki ’Yan’uwa da Aurensu Ya Mutu?
22 Ka Tuna?
BANGO: Ana yin wa’azi ga masu kamun kifi ’yan yaren Mbukushu da ke kusa da Kogin Okavango a ƙasar Botswana
BOTSWANA
YAWAN JAMA’A
2,021,000
MASU SHELA
2,096
IKILISIYOYI
47
MAHALARTAN TARON TUNAWA DA MUTUWAR YESU NA SHEKARA TA 2013
5,735