Abin Da Ke Ciki
15 ga Maris, 2014
© 2014 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania.
NA NAZARI
5-11 GA MAYU, 2014
Yadda Za Ka Nuna Halin Sadaukarwa
SHAFI NA 7 • WAƘOƘI: 61, 25
12-18 GA MAYU, 2014
Yadda Za Mu Kasance da Ra’ayi Mai Kyau
SHAFI NA 12 • WAƘOƘI: 74, 119
19-25 GA MAYU, 2014
Ku Girmama Tsofaffi da Suke Tare da Ku
SHAFI NA 20 • WAƘOƘI: 90, 135
26 GA MAYU, 2014–1 GA YUNI, 2014
SHAFI NA 25 • WAƘOƘI: 134, 29
TALIFOFIN NAZARI
▪ Yadda Za Ka Nuna Halin Sadaukarwa
Muna fama da magabcin da zai iya hana mu kasancewa da halin sadaukarwa. Wannan talifin zai bayyana wannan magabcin kuma zai nuna yadda za mu yi amfani da Littafi Mai Tsarki don mu tsayayya masa.
▪ Yadda Za Mu Kasance da Ra’ayi Mai Kyau
Kasancewa da ra’ayin da ya dace zai taimaka mana mu jure a bautarmu ga Jehobah. Me ya sa wasu ba sa kasancewa da ra’ayi mai kyau? Wannan talifin zai nuna yadda Littafi Mai Tsarki zai taimaka mana mu kasance da ra’ayin da ya dace.
▪ Ku Girmama Tsofaffi da Suke Tare da Ku
▪ Yadda Za a Kula da Tsofaffi
Wannan talifin ya tattauna hakkin da kowane Kirista da ikilisiya suke da shi na kula da Kiristan da ya tsofe. Za mu kuma tattauna wasu shawarwarin da za su taimaka muku ku cim ma hakan.
A FITOWAR NAN
3 Yadda Za Mu Iya Ratsa Zukatan Danginmuda Ba Shaidu Ba
BANGO: Wasu Shaidun da ke Ostareliya suna tafiya mai nisa don su yi wa makiyaya da ke zama a cikin ƙauye wa’azi
OSTARELIYA
YAWAN JAMA’A
23,192,500
MASU SHELA
66,967