Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • w13 9/15 pp. 1-2
  • Abin Da Ke Ciki

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Abin Da Ke Ciki
  • Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah—2013
  • Ƙananan Jigo
  • NA NAZARI
  • TALIFOFIN NAZARI
Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah—2013
w13 9/15 pp. 1-2

Abin Da Ke Ciki

15 ga Satumba, 2013

© 2013 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania. All rights reserved.

NA NAZARI

28 GA OKTOBA, 2013–3 GA NUWAMBA, 2013

Umurnan Jehobah Tabbatattu Ne

SHAFI NA 7 • WAƘOƘI: 64, 114

4-10 GA NUWAMBA, 2013

Bari Umurnan Jehobah Su Sa Ka Farin Ciki

SHAFI NA 12 • WAƘOƘI: 116, 52

11-17 GA NUWAMBA, 2013

Shin Ka Yi Canje-canje Kuwa?

SHAFI NA 17 • WAƘOƘI: 69, 106

18-24 GA NUWAMBA, 2013

Ka Riƙa Tsai da Shawarwari Masu Kyau

SHAFI NA 22 • WAƘOƘI: 27, 83

25 GA NUWAMBA, 2013–1 GA DISAMBA, 2013

Hidimar Majagaba Tana Ƙarfafa Dangantakarmu da Allah

SHAFI NA 27 • WAƘOƘI: 95, 104

TALIFOFIN NAZARI

▪ Umurnan Jehobah Tabbatattu Ne

▪ Bari Umurnan Jehobah Su Sa Ka Farin Ciki

Jehobah ya daɗe yana yin amfani da umurni don ya kāre da kuma ja-goranci bayinsa. Mene ne wannan umurnin ya ƙunsa? An tattauna abin da ya sa ya kamata mu dogara ga umurnin Allah a talifi na farko. A talifi na biyu kuma, an tattauna hanyoyi uku da za mu iya dogara sosai ga umurnin Jehobah.

▪ Shin Ka Yi Canje-canje Kuwa?

▪ Ka Riƙa Tsai da Shawarwari Masu Kyau

Yadda aka tarbiyyar da mu da kuma inda muka girma yana shafar ra’ayinmu da kuma zaɓinmu. Ta yaya za mu tabbata cewa shawarar da muka yanke ya jitu da nufin Allah? Kuma mene ne zai taimaka mana mu zartar da shawarar da muka yanke? Waɗannan talifofin za su taimaka mana mu bincika kanmu sosai.

▪ Hidimar Majagaba Tana Ƙarfafa Dangantakarmu da Allah

Za mu tattauna hanyoyi takwas da hidimar majagaba za ta iya ƙarfafa dangantakar Kirista da Jehobah. Idan kai majagaba ne yanzu, mene ne zai iya taimaka maka ka ci gaba da hidimar duk da ƙalubale? Mene ne za ka iya yi idan kana so ka yi hidimar majagaba kuma ka ji daɗinta?

A FITOWAR NAN

3 Kalmomin da Suke Bambanta Ma’ana Za Su Taimake Ka

32 Amsoshin Tambayoyin Masu Karatu

BANGO: Ana samun damar yin wa’azi sosai sa’ad da aka samu zarafi a yankin Amazonas a arewacin ƙasar Peru

PERU

YAWAN JAMA’A

29,734,000

MASU SHELA

117,245

WAƊANDA SUKA YI BAFTISMA SHEKARU BIYAR DA SUKA SHIGE

28,824

Ana fassara littattafanmu zuwa harsuna shida a ƙasar Peru. Majagaba na musamman da masu wa’azi a ƙasashen waje fiye da 120 suna wa’azi a wasu harsuna ban da a Sifanasanci

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba