Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • w13 3/15 pp. 1-2
  • Abin Da Ke Ciki

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Abin Da Ke Ciki
  • Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah—2013
  • Ƙananan Jigo
  • NA NAZARI
  • TALIFOFIN NAZARI
  • A FITOWAR NAN
Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah—2013
w13 3/15 pp. 1-2

Abin Da Ke Ciki

15 Ga Maris, 2013

© 2013 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania. Duk Wata Dama a Kāre Take.

NA NAZARI

29 GA AFRILU, 2013–5 GA MAYU, 2013

Ba “Dalilin Tuntuɓe” ga Masu Ƙaunar Jehobah

SHAFI NA 3 • WAƘOƘI: 45, 32

6-12 GA MAYU, 2013

Kana da “Zuciya Wadda Za ta San” Jehobah?

SHAFI NA 8 • WAƘOƘI: 62, 60

13-19 GA MAYU, 2013

Da Yake Ka “San Allah,” Me Ya Rage Yanzu?

SHAFI NA 13 • WAƘOƘI: 81, 135

20-26 GA MAYU, 2013

Jehobah Ne Mazauninmu

SHAFI NA 19 • WAƘOƘI: 51, 95

27 GA MAYU, 2013–2 GA YUNI, 2013

Ka Daraja Suna Mai Girma na Jehobah

SHAFI NA 24 • WAƘOƘI: 27, 101

TALIFOFIN NAZARI

▪ Ba “Dalilin Tuntuɓe” ga Masu Ƙaunar Jehobah

Dukan Kiristoci suna tsere don su samu rai madawwami. Amma, mukan yi tuntuɓe domin mun gāji zunubi. Wannan talifin zai bayyana abubuwa guda biyar da za su iya sa mu tuntuɓe. Zai kuma bayyana yadda za mu guji waɗannan abubuwan da za su iya hana mu cin tseren.

▪ Kana da “Zuciya Wadda Za ta San” Jehobah?

Littafin Irmiya yana ɗauke da darussa da yawa game da zuciya. Wannan talifin zai taimaka mana mu san ma’anar ‘zuciya marar-kaciya’ da kuma yadda hakan zai kasance da haɗari ga Kiristoci. Zai kuma bayyana yadda za mu samu “zuciya” wadda take son ta san Jehobah.—Irm. 9:26; 24:7.

▪ Da Yake Ka “San Allah,” Me Ya Rage Yanzu?

Waɗanne matakai za mu ɗauka don mu san Allah, kuma shi ma ya san mu? Ta yaya za mu samu ci gaba ko da mun daɗe muna bauta wa Allah, kuma me ya sa za mu ci gaba da yin hakan? Wannan talifin zai taimaka maka ka san amsar waɗannan tambayoyin.

▪ Jehobah Ne Mazauninmu

Muna zaune a duniya da ta tsane mu, duk da haka, ba ma bukatar mu ji tsoro. Wannan talifin ya nuna cewa Jehobah yana kāre mutanensa a koyaushe.

▪ Ka Daraja Suna Mai Girma na Jehobah

Me yake nufi mu san sunan Allah? Mene ne ma’anar yin tafiya bisa sunan? Kuma yaya Allah yake ɗaukan waɗanda ba sa daraja sunansa? Wannan talifin zai amsa waɗannan tambayoyin.

A FITOWAR NAN

18 Ka Ta’azantu, Kuma Ka Ta’azantar da Wasu

29 Shin Josephus Ne Ya Rubuta?

30 Kada Ka Taɓa Ja da Baya!

BANGO: Ƙasar Finland tana da teku mai faɗi sosai da kuma tsibirai da yawa. Da akwai tafkuna dubbai, musamman a tsakiya da kuma gabashin Finland. Wasu masu shela da suke zuwa yin hidima na ɗan lokaci a inda ake bukatar masu shela sosai, suna yin wa’azi da kwalekwale

FINLAND

YAWAN JAMA’A:

5,375,276

KOWANE MAI SHELA A ƘASAR FINLAND ZAI YI WA’AZI GA MUTANE:

283

MAJAGABA NA KULLUM:

1,824

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba