Abin Da Ke Ciki
15 ga Janairu, 2013
© 2013 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania. All rights reserved.
NA NAZARI
25 GA FABRAIRU, 2013–3 GA MARIS, 2013
Ka Ƙarfafa, Jehobah Yana Tare da Kai
SHAFI NA 7 • WAƘOƘI: 60, 23
4-10 GA MARIS, 2013
Kada Ka Ƙyale Kome ya Nisanta Ka Daga Jehobah
SHAFI NA 12 • WAƘOƘI: 106, 51
11-17 GA MARIS, 2013
Ka Ci Gaba da Kusantar Jehobah
SHAFI NA 17 • WAƘOƘI: 52, 65
18-24 GA MARIS, 2013
Ka Bauta wa Jehobah ba Tare da Yin Da-na-sani Ba
SHAFI NA 22 • WAƘOƘI: 91, 39
25-31 GA MARIS, 2013
Dattawa Kirista Suna Aiki don Mu Yi ‘Farin Ciki’
SHAFI NA 27 • WAƘOƘI: 123, 53
TALIFOFIN NAZARI
▪ Ka Ƙarfafa, Jehobah Yana Tare da Kai
Mutane da yawa da aka ambata a Littafi Mai Tsarki sun yi gaba gaɗi da bangaskiya. Yin nazarin labaransu zai taimaka mana mu kasance da bangaskiya kuma mu bauta wa Jehobah da gaba gaɗi. Wannan talifin ya nanata jigonmu na shekara ta 2013.
▪ Kada Ka Ƙyale Kome ya Nisanta Ka Daga Jehobah
▪ Ka Ci Gaba da Kusantar Jehobah
Akwai abubuwa da yawa a rayuwa da ba za mu iya zaɓa ba. Wannan ya haɗa da iyayenmu da yayye da kuma ƙannenmu da inda aka haife mu. Amma, ba haka yake da dangantakarmu da Jehobah ba. Za mu iya zaɓa mu bauta masa ko a’a. A waɗannan talifofin, za mu tattauna abubuwa bakwai da bai kamata mu ƙyale su su nisanta mu daga Jehobah ba.
▪ Ka Bauta wa Jehobah ba Tare da Yin Da-na-sani Ba
Dukanmu mun taɓa yin abu da muka yi da-na-sani. Amma, bai kamata mu ƙyale da-na-sani ya hana mu bauta wa Allah ba. A wannan talifin, za mu tattauna misalin manzo Bulus da yadda za mu ci gaba da bauta wa Jehobah ba tare da yin da-na-sani ba.
▪ Dattawa Kirista Suna Aiki don Mu Yi ‘Farin Ciki’
A cikin wasiƙa ta biyu da Bulus ya rubuta wa Korintiyawa, ya bayyana cewa shi ‘mataimaki ne na farin zuciyarsu.’ (2 Kor. 1:24) Yaya ya kamata dattawa Kirista su ɗauki waɗannan kalmomin? Kuma ta yaya kowannenmu zai iya sa ikilisiya ta kasance da farin ciki? Za mu tattauna amsoshin waɗannan tambayoyin a wannan talifin.
A FITOWAR NAN
3 Sun Ba da Kansu da Yardar Rai—A Ƙasar Norway
32 Yin Shiri Sosai Kwalliya Ce da ke Biyan Kuɗin Sabulu
BANGO: Wasu ma’aurata da suka yi ritaya daga aikinsu suna gudanar da Nazarin Littafi Mai Tsarki a barandar wani gida a birnin Camp Perrin. Kamar wannan ma’auratan, wasu ’yan ƙasar Haiti da ke zama a wata ƙasa suna dawowa gida don su yi hidima a inda ake bukatar masu wa’azi
HAITI
KOWANE MAI SHELA A ƘASAR HAITI ZAI YI WA’AZI GA MUTANE
557
MASU SHELA
17,954
NAZARIN LITTAFI MAI TSARKI
35,735