Abin Da Ke Ciki
15 Ga Satumba, 2012
© 2012 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania. Duk wata dama a kāre take.
Na Nazari
TALIFOFIN NAZARI
22-28 GA OKTOBA, 2012
Yadda Za a Kawo Ƙarshen Wannan Duniyar
SHAFI NA 3 • WAƘOƘI: 133, 132
29 GA OKTOBA, 2012–4 GA NUWAMBA, 2012
Za a Yi Zaman Lafiya na Shekara Dubu da Kuma Har Abada!
SHAFI NA 8 • WAƘOƘI: 55, 134
5-11 GA NUWAMBA, 2012
Ka Koyi Darasi Daga Haƙurin Jehobah da na Yesu
SHAFI NA 18 • WAƘOƘI: 35, 90
12-18 GA NUWAMBA, 2012
SHAFI NA 23 • WAƘOƘI: 43, 92
19-25 GA NUWAMBA, 2012
Jehobah Yana Tattara Mutanensa Masu Farin Ciki
SHAFI NA 28 • WAƘOƘI: 119, 118
MANUFAR TALIFOFIN NAZARI
TALIFOFIN NAZARI NA 1, 2 SHAFUFFUKA NA 3-12
Abubuwa masu tayar da hankula za su faru nan ba da daɗewa ba. Waɗannan talifofin sun nanata abubuwa goma da ya kamata mu sani. Biyar cikinsu sun nanata yadda za a halaka zamanin Shaiɗan, biyar kuma yadda Allah zai kafa sabuwar duniya.
TALIFIN NAZARI NA 3 SHAFUFFUKA NA 18-22
Muna ɗokin ganin ƙarshen wannan mugun zamani kuma hakan zai kawo Aljannar da aka yi alkawari. Me ya sa kake bukatar haƙuri ko da ka yi watanni ko shekaru kana bauta wa Jehobah? Wannan talifin zai taimaka mana mu kasance da haƙuri da ake bukata.
TALIFIN NAZARI NA 4 SHAFUFFUKA NA 23-27
Dukan bayin Jehobah suna ɗokin ganin ƙarshen wannan mugun zamanin. Wannan talifin zai nuna cewa akwai amfani da ba mu san ranar ko sa’ar da hakan zai faru ba.
TALIFIN NAZARI NA 5 SHAFUFFUKA NA 28-32
Tun da daɗewa, taron gunduma sashe ne mai muhimmanci a bauta ta gaskiya. Wannan talifin zai nanata wasu abubuwa masu muhimmanci da suka faru a zamanin dā da kuma a yau kuma ya mai da hankali ga yadda za mu amfana idan mun halarci taron gunduma.
A FITOWAR NAN
13 Makarantu na Ƙungiyar Jehobah—Tabbaci Ne Cewa Jehobah Yana Ƙaunarmu
BANGO: ’Yan’uwa da ke ƙasar Filifin suna ƙoƙari su yi wa dukan mutane wa’azi, kamar wannan mutumin da ke motar babur a arewancin Luzon
ƘASAR FILIFIN
MASU SHELA A ƘASAR FILIFIN
177,635
MAJAGABA NA KULLUM
29,699
WAƊANDA SUKA YI BAFTISMA A SHEKARA TA 2011
8,586
HARSUNA DA AKE FASSARA
21