Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • w12 3/15 pp. 1-2
  • Abin Da Ke Ciki

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Abin Da Ke Ciki
  • Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah—2012
  • Ƙananan Jigo
  • TALIFOFIN NAZARI
  • MANUFAR TALIFOFIN NAZARI
  • FITOWAR NAN
Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah—2012
w12 3/15 pp. 1-2

Abin Da Ke Ciki

15 Ga Maris, 2012

© 2012 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania. Duk Wata Dama a Kāre Take.

Na Nazari

TALIFOFIN NAZARI

30 GA AFRILU, 2012–6 GA MAYU, 2012

Ka Taimaki Mutane Su “Farka Daga Barci”

SHAFI NA 10 • WAƘOƘI: 65, 96

7-13 GA MAYU, 2012

Ka Riƙa Tuna Cewa Ƙarshe Ya Yi Kusa

SHAFI NA 15 • WAƘOƘI: 92, 47

14-20 GA MAYU, 2012

Ka Yi Farin Ciki don Begenmu

SHAFI NA 20 • WAƘOƘI: 129, 134

21-27 GA MAYU, 2012

Kada Ka Kalli Abubuwan da ke “Baya”

SHAFI NA 25 • WAƘOƘI: 119, 17

MANUFAR TALIFOFIN NAZARI

TALIFOFIN NAZARI NA 1, 2 SHAFUFFUKA NA 10-19

Koyarwa ta addinin ƙarya ta sa miliyoyin mutane su yi barci a dangantakarsu da Allah. Waɗannan talifofi biyu sun tattauna yadda za a ta da mutane da kuma dalilin da ya sa hakan yake da gaggawa. Da kuma yadda za mu kasance da azanci na gaggawa da kuma ma’anar yin wa’azi da azancin gaggawa?

TALIFIN NAZARI NA 3 SHAFUFFUKA NA 20-24

Manzo Bitrus ya ce Kiristoci shafaffu suna da “bege mai-rai.” (1 Bit. 1:3) Yaya hakan ya zama gaskiya kuma yaya ya shafi “waɗansu tumaki”? (Yoh. 10:16) Wannan talifin zai taimaka maka ka ga dalilin da ya sa ya kamata ka yi farin ciki domin begenka da kuma yin ɗokin samun wannan begen.

TALIFIN NAZARI NA 4 SHAFUFFUKA NA 25-29

Yesu ya ce mu: “Tuna da matar Lutu.” (Luk 17:32) Mene ne ma’anar gargaɗin da Yesu ya ba da? Wannan talifin zai taimaka mana mu ga ɓangarori uku da za mu yi amfani da wannan gargaɗin. Ka duba ko kana bukatar yin amfani da ɗaya ko fiye da haka a rayuwarka.

FITOWAR NAN

3 “A Cikin Hannun Damanka Akwai Jiyejiyen Daɗi Har Abada”

7 Wace Irin Shawara Ce Kake Ba Mutane?

30 Tambayoyi Daga Masu Karatu

32 “Don Allah Ka Ɗauke Mu Hoto”

BANGO: Matasa da yawa da Shaidu ne a ƙasar Malawi sun tattauna bayanai masu daɗi da ke cikin littafin nan Questions Young People Ask, Answers That Work da abokan makarantarsu

MALAWI

YAWAN JAMA’A

13,077,160

MASU SHELA

79,157

GINE-GINEN MAJAMI’AR MULKI

1,031 tun shekara ta 1998

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba