Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • w12 2/15 pp. 1-2
  • Abin Da Ke Ciki

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Abin Da Ke Ciki
  • Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah—2012
  • Ƙananan Jigo
  • TALIFOFIN NAZARI
  • MANUFAR TALIFOFIN NAZARI
  • A FITOWAR NAN
Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah—2012
w12 2/15 pp. 1-2

Abin Da Ke Ciki

15 Ga Fabrairu, 2012

© 2012 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania. Duk Wata Dama a Kāre Take.

Na Nazari

TALIFOFIN NAZARI

2-8 GA AFRILU, 2012

Ka Yi Koyi da Misalin Yesu na Yin Tsaro

SHAFI NA 3 • WAƘOƘI: 108, 74

9-15 GA AFRILU, 2012

“Ka Ƙarfafa, Ka Yi Ƙarfin Zuciya Ƙwarai”

SHAFI NA 10 • WAƘOƘI: 101, 92

16-22 GA AFRILU, 2012

Ka Kāre Hali Mai Kyau na Ikilisiyar

SHAFI NA 18 • WAƘOƘI: 20, 75

23-29 GA AFRILU, 2012

Za a Iya Yin Farin Ciki a Iyalin da ba Kowa Ba Ne Yake Bauta wa Jehobah

SHAFI NA 26 • WAƘOƘI: 76, 56

MANUFAR TALIFOFIN NAZARI

TALIFIN NAZARI NA 1 SHAFUFFUKA NA 3-7

Me ya sa Yesu ya aririci mabiyansa su yi tsaro? Wannan talifin ya tattauna hanyoyi uku da Kristi ya yi tsaro a rayuwarsa sa’ad da yake duniya, kuma kowane ya tattauna hanyoyi masu kyau da za mu yi amfani da misalinsa.

TALIFIN NAZARI NA 2 SHAFUFFUKA NA 10-14

Me ya sa za mu amfana ta wajen tattauna yadda bayin Jehobah a lokacin da aka rubuta Littafi Mai Tsarki suka nuna ƙarfin zuciya? Za a tattauna wannan tambaya a wannan talifin da aka shirya don ya taimaka mana mu kasance da ƙarfin zuciya.

TALIFIN NAZARI NA 3 SHAFUFFUKA NA 18-22

Kowanenmu yana da wani hali. Wannan talifin ya tattauna yadda za mu taimaka don ikilisiyar ta ci gaba da kasancewa da hali mai kyau.

TALIFIN NAZARI NA 4 SHAFUFFUKA NA 26-30

Kiristoci da suke cikin iyali da dukansu ba sa bauta wa Jehobah suna fuskantar ƙalubale kullum. Wannan talifin ya tattauna yadda waɗanda suke bauta wa Jehobah za su kasance da salama a cikin iyalin kuma su ɗaukaka yanayin da zai taimaka wa waɗanda ba sa bauta wa Jehobah su soma yin hakan.

A FITOWAR NAN

8 Sun Yi Shelar Kalmar Allah da Gaba Gaɗi!

15 Hassada—Hali Ne da Zai Iya Ɓata Zuciyarmu

23 Nathan—Ya Ɗaukaka Bauta Ta Gaskiya da Aminci

31 Daga Tarihinmu

BANGO: Jiragen ƙasa fiye da 300 ne kullum suke tsayawa a wannan tashar da ke birnin New Delhi, a Indiya, kuma ’yan’uwa suna wa ma’aikata da matafiya daga ɓangarori dabam dabam na ƙasar wa’azi

INDIYA

YAWAN JAMA’A

1,224,614,000

MASU SHELA

33,182

ƘARIN MASU SHELA

Kashi 5

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba