Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • w11 12/15 p. 32
  • Fihirisa ta Talifofin Hasumiyar Tsaro ta 2011

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Fihirisa ta Talifofin Hasumiyar Tsaro ta 2011
  • Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah—2011
  • Ƙananan Jigo
  • HANYAR RAYUWA TA KIRISTA
  • JEHOBAH
  • LABARAI
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • SHAIDUN JEHOBAH
  • TALIFOFIN NAZARI
  • WASU
  • YESU KRISTI
Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah—2011
w11 12/15 p. 32

Fihirisa ta Talifofin Hasumiyar Tsaro ta 2011

Kwanan watan da talifin ya fito

HANYAR RAYUWA TA KIRISTA

Bauta ta Iyali, 8/15

“Biyayya ta Fi Hadaya,” 2/15

Farin Ciki Tare! 10/15

Kada Ka Yasar da ’Yan’uwanka Masu Bi, 3/15

Kada Ka Ruɗi Kanka da Tunanin Ƙarya, 3/15

Kada Ka Sa Rashin Lafiya Ya Hana Ka Yin Farin Ciki, 12/15

Ƙalubalen Sababbin Iyaye, 7/1

Kamar Finehas Sa’ad da Ka Fuskanci ƙalubale, 9/15

‘Ka Sa Hanyarka ta Yi Nasara,’ 6/15

Ka Yi Bimbini a Kan Abin da Jehobah Ya Yi Maka, 1/5

Koya wa Yaranku Tarbiyya, 2/1

Ku Koya wa Yaranku Yin Ladabi, 2/15

Ku Koyar da Yaranku, 1/1, 4/1, 7/1, 10/1

‘Ku Yi Tsaro,’ 10/15

Kwalliya da Ke Biyan Kuɗin Sabulu! (Bauta ta Iyali), 2/15

Masu Gaskiya a Duniya Marar Gaskiya, 4/15

Nuna Godiya ga Dukan Albarkarka? 2/15

Tabbaci Cewa Allah Yana Ja-gora, 4/15

Tambayar Littafi Mai Tsarki, Matsala na Kai? 10/15

Yadda Za Ka Daraja Matarka, 10/1

Yin Amfani da Intane, 8/15

Yi wa Matasa Baftisma Ne? 6/15

JEHOBAH

Ka Kusaci Allah, 4/1, 7/1, 10/1

Me Ya Sa Ya Ƙyale Mugunta da Wahala? 7/1

Me Ya Sa Za Ka Koya Daga? 4/1

Nufin Allah ga Duniya, 7/1

Suna a Cikin Kwari (Switzerland), 1/15

Wane ne Allah? 4/1

LABARAI

Bauta wa Jehobah Yake Sa Ni Farin Ciki (F. Rusk), 10/15

Bauta wa Jehobah, a Lokatan Gwaje-Gwaje (M. de Jonge-van den Heuvel), 1/15

‘Mai Kula Mai Kyau da Aboki Ƙaunatacce’ (J. Barr), 5/15

Na ga Ikon Gaskiyar Littafi Mai Tsarki (V. Fraese), 6/1

“Na Naƙasa amma Ba Har Abada Ba” (S. van der Monde), 11/15

Samu Abubuwa Masu Kyau da Yawa (A. Bonno), 4/15

Samu Albarka don Yin Canje-Canje a Rayuwa (J. Thompson), 12/15

Samun Ƙarfi da Daɗewa ta Wajen Karanta Littafi Mai Tsarki (M. Leroy), 9/15

Tsoron Mutuwa, Yanzu Ina Jiran ‘Rai a Yalwace’ (P. Gatti), 7/15

LITTAFI MAI TSARKI

Canja Rayuka, 1/1, 4/1, 7/1, 10/1

Don Matasa, 4/1, 7/1, 10/1

Jin Daɗin Karanta Kalmar Allah Kuwa? 5/15

SHAIDUN JEHOBAH

Adadin rahoton hidima na shekara-shekara, 8/15

Dalilin Yin Farin Ciki (ƙungiya), 3/15

Gatar Yin “Alheri” (gudummawa), 11/15

Karɓan jinya kuwa? 4/1

Nasara Bisa Shari’a da Aka Yi Shekaru da Yawa! (Rasha), 7/15

Taron Shekara-Shekara, 8/15

Turanci Mai Sauƙi (Hasumiyar Tsaro), 7/15

Wasiƙa Daga . . . , 1/1, 4/1

TALIFOFIN NAZARI

Allah Ya Tabbatar Mana da Ƙaunarsa, 6/15

An Ƙarfafa Mu Mu Sha Kan Kowane Gwaji, 1/15

Akwai Bishara da Dukan Mutane Suke Bukata, 6/15

“Baƙi” a Cikin Muguwar Duniya, 11/15

Cikakkiyar Dogara ga Jehobah Tana Sa Mu Gaba Gaɗi, 5/15

Jehobah ne Rabona, 9/15

Jehobah ne “Allah Mai Ba da Salama,” 8/15

Jehobah Ya San Ka Kuwa? 9/15

Ka Dogara ga Jehobah Yayin da Ƙarshe Ya Yi Kusa, 3/15

Ka Dogara ga Jehobah, “Allah na Dukan Ta’aziyya,” 10/15

Ka Ɗauki Bautarka ga Jehobah da Muhimmanci, 4/15

Kana Barin Jehobah Ya Zama Rabonka Kuwa? 9/15

Kana Barin Ruhun Allah Ya Yi Maka Ja-Gora Kuwa? 4/15

“Kada Ka Jingina ga Naka Fahimi,” 11/15

Kana Ƙin Mugunta Kuwa? 2/15

Ka Karɓi Ruhun Allah ba na Duniya Ba, 3/15

Ka Kasance da Shiri! 3/15

Ka “Nemi Mafaka a Sunan Jehobah,” 1/15

Ka Shiga Cikin Hutun Allah Kuwa? 7/15

Ka Tsai da Shawarwari da ke Ɗaukaka Allah, 4/15

Ka “Yi wa Dukan Masu-Makoki Ta’aziyya,” 10/15

Ka Yi Ƙaunar Adalci da Dukan Zuciyarka, 2/15

Ka Yi Tafiya Bisa ga Ruhu, Kuma Za Ka Samu Rai da Salama, 11/15

Ka Yi Tsaro, Yadda Irmiya Ya Yi, 3/15

Ku Biɗi Salama, 8/15

Ku Daraja Aure a Matsayin Baiwa Daga Wurin Allah, 1/15

“Ku Girmama Waɗanda Suke Aiki Tuƙuru a Cikinku,” 6/15

Ku Koyar da ’Yan’uwa Maza Don Su Yi Burin Aikin Kula, 11/15

Ku Taimaki Maza Su Samu Ci Gaba a Ruhaniya, 11/15

Ku Yi Amfani da Yanayinku na Marasa Aure da Kyau, 1/15

“Ku Yi Kiwon Garken Allah Wanda ke Wurinku,” 6/15

“Ku Yi Shiri” a Matsayin Iyalan Kirista, 5/15

“Ku Yi Tsere Domin Ku Samu,” 9/15

Ka Yi Tseren da Jimiri, 9/15

Ku “Zauna a Faɗake” a Matsayin Iyalan Kirista! 5/15

Mene ne Hutun Allah? 7/15

Me Ya Sa Ruhun Allah Zai Yi Mana Ja-Gora? 12/15

Nishaɗin da Kake Yi Yana Amfane Ka Kuwa? 10/15

Ruhun Allah Ya Yi wa Masu Aminci na Dā Ja-Gora, 12/15

Ruhu Mai Tsarki Ya Yi Aiki Wajen Halitta! 2/15

Ruhu Mai Tsarki Yana Ba da Ƙarfi a Jimre da Gwaji da kuma Sanyin Gwiwa, 1/15

Samun Tagomashin Allah Yana Kai ga Samun Rai na Har Abada, 2/15

Shawara Mai Kyau Game da Kasancewa Marar Aure da Kuma Mai Aure, 10/15

Shi Misali Mai Kyau ne a Gare Ka ko kuma Kashedi? 12/15

Sun Jira Zuwan Almasihu, 8/15

Sun Samu Almasihu! 8/15

Wane ne Ya Fi Muhimmanci a Rayuwarka? 5/15

Yadda Ruhun Allah Ya Yi Ja-Gora a Ƙarni na Farko da kuma a Yau, 12/15

‘’Yar Ruhu’ Tana Ɗaukaka Allah, 4/15

Za Ka Bi Ja-gorancin Ƙauna na Jehobah Kuwa? 7/15

Za Ka Saurari Gargaɗin Jehobah Kuwa? 7/15

‘Zurfin Hikimar Allah!’ (Ro 11), 5/15

WASU

Abin da Ya Sa Musa Ya Yi Fushi da ’Ya’yan Haruna (Le 10:16-20), 2/15

Bege ga Matattu, 7/1

“Bisharan Nan ta Mulki,” 3/1

Jehu Ya Tallafa wa Bauta ta Gaskiya, 11/15

Ibrahim Yana da Raƙuma? 6/15

Ƙarshen Talauci, 7/1

“Mace, Har ma ’Yan Mata” (M. Wa 2:8), 3/15

Manzanni Sun Ɗauki Sanduna Kuma Sun Saka Takalma, 3/15

Mene ne Armageddon? 10/1

Mene ne Mulkin Allah? 4/1

‘Taho da Littattafan Nan, da Fatun Nan Masu Rubutu,’ 6/15

Ya Sami Ƙarfafawa Daga Wajen Allah (Iliya), 10/1

Yadda Za a Gane Bauta ta Gaskiya? 10/1

Yin Rayuwa Daidai Ƙarfinka, 7/1

Wane ne Yake Mulkin Duniya? 10/1

YESU KRISTI

Annabce-annabce Nawa Aka Yi Game da Almasihu? 8/15

Ka Bi Kristi, Kamiltaccen Shugaba, 5/15

Sa’ar da Aka Rataye Shi, 11/15

Wane ne Yesu Kristi? 3/1

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba