Abin Da Ke Ciki
15 Ga Disamba, 2011
Na Nazari
TALIFOFIN NAZARI NA MAKONNIN:
30 ga Janairu, 2012–5 ga Fabrairu, 2012
Shi Misali Mai Kyau ne a Gare Ka ko kuma Kashedi?
SHAFI NA 8
WAƘOƘI: 61, 57
6-12 ga Fabrairu, 2012
Me Ya Sa Ruhun Allah Zai Yi Mana Ja-gora?
SHAFI NA 13
WAƘOƘI: 71, 63
13-19 ga Fabrairu, 2012
Ruhun Allah Ya Yi wa Masu Aminci na Dā Ja-gora
SHAFI NA 18
WAƘOƘI: 81, 51
20-26 ga Fabrairu, 2012
Yadda Ruhun Allah Ya Yi Ja-gora a Ƙarni na Farko da kuma a Yau
SHAFI NA 22
WAƘOƘI: 69, 122
Manufar Talifofin Nazari
TALIFIN NAZARI NA 1 SHAFUFFUKA NA 8-12
Wasu mutanen da aka ambata a cikin Littafi Mai Tsarki misali ne mai kyau a gare mu, amma za su iya zama gargaɗi a gare mu. Wannan talifin zai taimaka mana mu bincika Sulemanu a waɗannan ɓangarori biyu. Mene ne za mu iya koya daga misalinsa da zai taimaka mana mu yi nasara a matsayinmu na Kirista?
TALIFIN NAZARI NA 2 SHAFUFFUKA NA 13-17
Da akwai wani iko a sararin samaniya da zai iya yi mana ja-gora a wannan muguwar duniya har mu tsira. Mene ne wannan ikon, me ya sa muke son ya yi mana ja-gora kuma mene ne za mu iya yi don mu amfana daga ja-gorarsa sosai?
TALIFOFIN NAZARI NA 3, 4 SHAFUFFUKA NA 18-26
Bayin Allah da yawa da suka rayu a dā sun cika da ruhu mai tsarki. A waɗanne hanyoyi ne ruhun Allah ya taimaka musu? Yin nazari a kan yadda Jehobah ya yi musu ja-gora zai taimaka mana a hidimarmu.
A FITOWAR NAN
3 Na Samu Albarka don Yin Canje-Canje a Rayuwa
27 Kada Ka Sa Rashin Lafiya Ya Hana Ka Yin Farin Ciki
31 Ka Tuna?
32 Fihirisa ta Talifofin Hasumiyar Tsaro ta 2011