Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • w10 12/15 pp. 1-2
  • Abin Da Ke Ciki

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Abin Da Ke Ciki
  • Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah—2010
  • Ƙananan Jigo
  • TALIFOFIN NAZARI NA MAKONNIN:
  • Manufar Talifofin Nazari
  • A FITOWAR NAN:
Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah—2010
w10 12/15 pp. 1-2

Abin Da Ke Ciki

15 Ga Disamba, 2010

Na Nazari

TALIFOFIN NAZARI NA MAKONNIN:

31 ga Janairu, 2011–6 ga Fabrairu, 2011

Ka Kasance da Himma don Bauta ta Gaskiya

SHAFI NA 7

WAƘOƘI: 101, 97

7-13 ga Fabrairu, 2011

“Yanzu Ne Lokaci na Alheri”

SHAFI NA 11

WAƘOƘI: 96, 98

14-20 ga Fabrairu, 2011

Za Ka Samu Albarka ta Wurin Sarki da Ruhun Allah Yake Yi wa Ja-Gora!

SHAFI NA 16

WAƘOƘI: 99, 109

21-27 ga Fabrairu, 2011

Ka Rera Waƙa ga Jehobah!

SHAFI NA 20

WAƘOƘI: 75, 116

Manufar Talifofin Nazari

TALIFOFIN NAZARI NA 1, 2 SHAFUFFUKA NA 7-15

Daga waɗannan talifofin za mu iya koya yadda Yesu ya nuna himma ta gaske, wanda ya kafa mana misali da za mu yi koyi da shi. Amma me ya sa musamman ya dace mu kasance da himma a hidima a wannan lokacin? Ta yaya wannan lokacin ya zama na alheri?

TALIFIN NAZARI NA 3 SHAFUFFUKA NA 16-20

Muna rayuwa a lokacin da sarautar ’yan Adam ta kasa. Wannan talifin zai taimaka mana mu ga abin da ya sa Jehobah ya zaɓi Yesu Kristi ya yi sarautar ’yan Adam da kuma yadda miƙa kanmu ga Kristi zai kawo mana albarka mai yawa.

TALIFIN NAZARI NA 4 SHAFUFFUKA NA 20-24

Me ya sa ya dace kuma ya jitu da Nassi cewa kaɗe-kaɗe yana da matsayi na musamman a bautarmu? Wannan talifin zai ba da amsar kuma zai taimaka mana mu ga yadda mu ɗaɗɗaya za mu kyautata matsayinsa.

A FITOWAR NAN:

Mene ne Yaronka Zai Faɗa? 3

Ka Tuna? 6

Ba a Makara a Bauta wa Allah 25

Na ga Ikon Gaskiyar Littafi Mai Tsarki 26

Tambayoyi Daga Masu Karatu 30

Fihirisa na Talifofin Hasumiyar Tsaro ta 2010 32

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba