Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • w10 11/15 pp. 1-2
  • Abin Da Ke Ciki

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Abin Da Ke Ciki
  • Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah—2010
  • Ƙananan Jigo
  • TALIFOFIN NAZARI NA MAKONNIN:
  • Manufar Talifofin Nazari
  • A FITOWAR NAN:
Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah—2010
w10 11/15 pp. 1-2

Abin Da Ke Ciki

15 Ga Nuwamba, 2010

Na Nazari

TALIFOFIN NAZARI NA MAKONNIN:

27 ga Disamba, 2010–2 ga Janairu, 2011

Matasa, Ku Bar Kalmar Allah ta Yi Muku Ja-gora

SHAFI NA 3

WAƘOƘI: 37, 57

3-9 ga Janairu, 2011

Matasa, Ku Yi Tsayayya da Matsi na Tsara

SHAFI NA 7

WAƘOƘI: 24, 52

10-16 ga Janairu, 2011

Matasa, Me Za Ku Yi da Rayuwarku?

SHAFI NA 12

WAƘOƘI: 95, 89

17-23 ga Janairu, 2011

Jehobah Ubangijinmu ne Maɗaukaki!

SHAFI NA 24

WAƘOƘI: 23, 91

24-30 ga Janairu, 2011

Za Mu Yi Tafiya Cikin Gaskiyarmu!

SHAFI NA 28

WAƘOƘI: 29, 45

Manufar Talifofin Nazari

TALIFOFIN NAZARI NA 1-3 SHAFUFFUKA NA 3-16

An shirya waɗannan talifofi musamman don matasa. Talifi na farko ya nuna yadda shawara da ke cikin Kalmar Allah, Littafi Mai Tsarki za ta yi wa matasa ja-gora. Talifi na biyu ya tattauna yadda za su iya yin tsayayya da matsi na tsara. Kuma talifi na ƙarshe ya tattauna makasudai masu yiwuwa da matasa za su iya kafa wa kansu.

TALIFOFIN NAZARI NA 4, 5 SHAFUFFUKA NA 24-32

Ka koya yadda za ka ɗaukaka ikon mallakar Jehobah Allah. Ka yi la’akari da abin da yake nufi mutum ya zama mai aminci. Ka yi bitar fannoni na rayuwar Ayuba mai adalci. Waɗannan talifofin sun nuna yadda kai, kamar Ayuba da wasu a zamanin dā, za ka iya yin tafiya cikin amincinka kuma ka manne wa Jehobah a matsayin Ubangijinka Mai Ikon Mallaka.

A FITOWAR NAN:

Jehobah Yana Sauraron Kukan Mai Tawali’u 17

‘Bari Mu Kawo Baiko ga Jehobah’ 20

Tambayoyi Daga Masu Karatu 22

‘Ayyukansa Sun Tafi Tare da Shi’ 23

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba