Abin Da Ke Ciki
15 Ga Satumba, 2010
Na Nazari
TALIFOFIN NAZARI NA MAKONNIN:
25-31 ga Oktoba, 2010
Ka Biɗi Albarkar Jehobah Sosai
SHAFI NA 7
WAƘOƘI:: 95, 38
1-7 ga Nuwamba, 2010
Ana Gane Masu Bauta ta Gaskiya ta Haɗin Kansu
SHAFI NA 12
WAƘOƘI:: 20, 121
8-14 ga Nuwamba, 2010
Haɗin Kai na Kiristoci Yana Ɗaukaka Allah
SHAFI NA 16
WAƘOƘI:: 119, 73
15-21 ga Nuwamba, 2010
“Shugaba Ɗaya Gare Ku, Wato Almasihu”
SHAFI NA 21
WAƘOƘI:: 84, 25
22-28 ga Nuwamba, 2010
SHAFI NA 25
WAƘOƘI:: 120, 98
Manufar Talifofin Nazari
TALIFIN NAZARI NA 1 SHAFUFFUKA NA 7-11
Bayin Allah suna bukatan albarkarsa domin su cika bukatunsa na adalci. Wane irin ƙoƙari suke bukatan su yi? Yaya ruhu mai tsarki na Jehobah zai taimaka mana mu sha kan duk wani ƙalubalen da za mu fuskanta?
TALIFIN NAZARI NA 2, 3 SHAFUFFUKA NA 12-20
Waɗannan talifofin za su taimaka mana mu fahimci yadda yake da kyau da daɗi mu kasance tare da ’yan’uwanmu cikin haɗin kai. Za mu ga dalilin da ya sa Jehobah ne kaɗai zai iya sa mutane daga dukan al’ummai su kasance da haɗin kai. Sa’annan za mu bincika yadda kowannenmu zai sa ikilisiya ta kasance da haɗin kai, ta hakan mu ɗaukaka Allah.
TALIFIN NAZARI NA 4, 5 SHAFUFFUKA NA 21-29
Waɗannan talifofin biyu za su taimaka mana mu fahimci Kristi, Sarkinmu na samaniya, a matsayinsa na Shugaba mai ƙwazo. Yana lura da abin da yake faruwa a cikin kowace ikilisiya na almajiransa da ke duniya a yau.
A FITOWAR NAN:
Yin Hidima a Lokacin Faɗaɗawa Mai Girma 3
An Yi Nasara a Kamfen na Musamman da Aka Yi a Bulgeriya 30