Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • w10 8/15 pp. 1-2
  • Abin Da Ke Ciki

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Abin Da Ke Ciki
  • Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah—2010
  • Ƙananan Jigo
  • TALIFOFIN NAZARI NA MAKONNIN:
  • Manufar Talifofin Nazari
  • A FITOWAR NAN:
Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah—2010
w10 8/15 pp. 1-2

Abin Da Ke Ciki

15 Ga Agusta, 2010

Na Nazari

TALIFOFIN NAZARI NA MAKONNIN:

27 ga Satumba, 2010–3 ga Oktoba, 2010

Yadda Yesu ya Ɗaukaka Adalcin Allah

SHAFI NA 8

WAƘOƘI: 46, 133

4-10 ga Oktoba, 2010

Yadda Fansa Ta Cece Mu

SHAFI NA 12

WAƘOƘI: 62, 99

11-17 ga Oktoba, 2010

Ka Nuna “Ka’idar Ƙauna ta Alheri” a Furcinka

SHAFI NA 21

WAƘOƘI: 77, 79

18-24 ga Oktoba, 2010

Wanene Zai Ceci Waɗanda Suke Neman Taimako?

SHAFI NA 28

WAƘOƘI: 68, 23

Manufar Talifofin Nazari

TALIFOFIN NAZARI NA 1, 2 SHAFUFFUKA NA 8-16

Ka koyi yadda Shaiɗan ya ƙalubalanci Allah. Ka yi la’akari da yadda Yesu ya ɗaukaka da kuma girmama adalcin ikon mallakar Jehobah. Ka yi tunanin sadaukarwa na hadayar fansa na Yesu, kuma ka yi tunanin yadda zai cece ka. Irin waɗannan darussan aka tattauna a waɗannan talifofin.

TALIFIN NAZARI NA 3 SHAFUFFUKA NA 21-25

Ka koyi abin da ƙauna ta alheri take nufi da yadda za ta shafi harshe. Ka kuma yi tunanin hanyoyin da za a nuna wannan halin da ke faranta wa Allah rai a furcinmu na yau da kullum.

TALIFIN NAZARI NA 4 SHAFUFFUKA NA 28-32

Zabura ta 72 tana ɗauke da kwatanci na annabci na Sarauta ta Shekara Dubu na Ɗan Allah, Yesu Kristi. Za ka samu ta’aziyya da ƙarfafawa sa’ad da kake nazarin wannan talifin kuma ka yi bimbini a kan yadda Jehobah Allah ya yi amfani da Sulemanu Mai Girma don ya ceci waɗanda suke neman taimako.

A FITOWAR NAN:

Ka Guji Matsin Bin Ra’ayin Jama’a 3

Tambayoyi Daga Masu Karatu 6

Gayyata ga Kowa! 17

Ka Tuna? 20

Me Ya Sa Ya Dace Ka Yi Abubuwa a Kan Lokaci? 25

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba