Abin Da Ke Ciki
15 Ga Yuni, 2010
Na Nazari
TALIFOFIN NAZARI NA MAKONNIN:
26 ga Yuli, 2010–1 ga Agusta, 2010
Ka Samu Kāriya Tsakanin Mutanen Allah
SHAFI NA 6
WAƘOƘI: 107, 122
2-8 ga Agusta, 2010
Ku Ci Gaba da Ƙarfafa Ikilisiya
SHAFI NA 10
WAƘOƘI: 124, 53
9-15 ga Agusta, 2010
Ka “Rinjayi Mugunta” Ta Wajen Kame Fushinka
SHAFI NA 15
WAƘOƘI: 83, 76
16-22 ga Agusta, 2010
Furci Mai Ƙayatarwa Yana Kawo Dangantaka Mai Kyau
SHAFI NA 20
WAƘOƘI: 80, 77
23-29 ga Agusta, 2010
Ka Sami Wartsakewa ta Wurin Yin Abubuwa na Ruhaniya
SHAFI NA 25
WAƘOƘI: 57, 48
Manufar Talifofin Nazari
TALIFOFIN NAZARI NA 1, 2 SHAFUFFUKA NA 6-14
Waɗannan talifofi za su zurfafa godiyarmu ga albarkar da muke samu ta wajen kasancewa cikin ikilisiyar Kirista. Za mu kuma ga wuraren da za mu ƙarfafa da kuma taimaka wa ’yan’uwanmu maza da mata a cikin ikilisiyarmu.
TALIFOFIN NAZARI NA 3, 4 SHAFUFFUKA NA 15-24
Waɗannan talifofi biyu za su tattauna yadda bin ƙa’idodin Littafi Mai Tsarki za su taimaka mana mu kasance masu salama duk da ajizancinmu da kuma na mutane. Sun kuma nuna yadda yin amfani da furci mai ƙayatarwa zai kawo dangantaka mai kyau.
TALIFIN NAZARI NA 5 SHAFUFFUKA NA 25-29
Duniya tana da ra’ayin da bai dace ba game da abin da ke kawo wartsakewa, tana nanata ayyukan da ke gamsar da jiki. Mutanen Allah suna samun gamsuwa daga abubuwa na ruhaniya. Wannan talifin ya nuna yadda za mu samu gamsuwa na farin ciki na dindindin.
A FITOWAR NAN
Haɗin Kai Cikin Ƙauna—Rahoton Taron Shekara-Shekara 3
Jimrewa da Cin Amana na Abokin Aure 29