Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • w10 5/15 pp. 1-2
  • Abin Da Ke Ciki

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Abin Da Ke Ciki
  • Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah—2010
  • Ƙananan Jigo
  • TALIFOFIN NAZARI NA MAKONNIN:
  • Manufar Talifofin Nazari
  • A FITOWAR NAN:
Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah—2010
w10 5/15 pp. 1-2

Abin Da Ke Ciki

15 Ga Mayu, 2010

Na Nazari

TALIFOFIN NAZARI NA MAKONNIN:

28 ga Yuni, 2010–4 ga Yuli, 2010

Maza, Kuna Miƙa Kai ga Shugabancin Kristi Kuwa?

SHAFI NA 8

WAƘOƘI: 5, 123

5-11 ga Yuli, 2010

Mata, Me Ya Sa Za Ku Miƙa Kai ga Shugabanci?

SHAFI NA 12

WAƘOƘI: 86, 120

12-18 ga Yuli, 2010

’Yan’uwa Maza, Ku Yi Shuka ga Ruhu Kuma Ku Yi Burin Samun Hakki!

SHAFI NA 24

WAƘOƘI: 45, 11

19-25 ga Yuli, 2010

Kada Ka Ɓata Zuciyar Ruhu Mai Tsarki na Jehobah

SHAFI NA 28

WAƘOƘI: 71, 26

Manufar Talifofin Nazari

TALIFOFIN NAZARI NA 1, 2 SHAFUFFUKA NA 8-17

Talifin nazari na farko ya nuna yadda yake da muhimmanci maza su miƙa kai ga Shugabansu, Kristi, kuma su yi koyi da shi a sha’aninsu da wasu. Talifi na biyu ya bayyana yadda ya kamata mata Kiristoci su ɗauki wannan furci: “Kan mace kuma namiji ne.”

TALIFOFIN NAZARI NA 3, 4 SHAFUFFUKA NA 24-32

Mutane da yawa a yau ba sa son su yi sadaukarwa don wasu. An shirya talifi na farko musamman don ya taimaka wa maza da suka yi baftisma su bincika ra’ayinsu na sadaukar da kai da kuma ɗaukan hakki a matsayin bayi masu hidima ko dattawa. Talifi na biyu ya bayyana yadda za mu guji ɓata zuciyar ruhu mai tsarki na Allah.

A FITOWAR NAN:

Kiristanci na Farko da Allolin Roma 3

Me Ya Sa Za a Girmama Tsofaffi? 6

Ka Kasance da Ƙarfi a Ruhaniya Yayin da Kake Kula da Dangi Marar Lafiya 17

Haran Cibiyar Ayyuka Masu Yawa a Dā 20

Tambayoyi Daga Masu Karatu 21

Ka Ci Gaba da Koyar da Hankalinka 22

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba