Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • w10 4/15 pp. 1-2
  • Abin Da Ke Ciki

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Abin Da Ke Ciki
  • Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah—2010
  • Ƙananan Jigo
  • TALIFOFIN NAZARI NA MAKONNIN:
  • Manufar Talifofin Nazari
  • A FITOWAR NAN:
Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah—2010
w10 4/15 pp. 1-2

Abin Da Ke Ciki

15 Ga Afrilu, 2010

Na Nazari

TALIFOFIN NAZARI NA MAKONNIN:

31 ga Mayu, 2010–6 ga Yuni, 2010

Matasa, Ku Ƙarfafa Muradinku na Bauta wa Jehobah

SHAFI NA 3

WAƘOƘI: 89, 41

7-13 ga Yuni, 2010

Matsayin Ruhu Mai Tsarki Wajen Cika Nufin Jehobah

SHAFI NA 7

WAƘOƘI: 116, 19

14-20 ga Yuni, 2010

Ka Kau da Idanunka Daga Abubuwa Marasa Amfani!

SHAFI NA 20

WAƘOƘI: 61, 52

21-27 ga Yuni, 2010

Kana Bin Kristi Sosai Kuwa?

SHAFI NA 24

WAƘOƘI: 54, 17

Manufar Talifofin Nazari

TALIFIN NAZARI NA 1 SHAFUFFUKA NA 3-7

Jehobah yana gayyatar matasa su saurara, su koya, kuma su bi umurninsa. Wannan talifin ya tattauna yadda karanta Littafi Mai Tsarki, addu’a, da kuma halin kirki za su iya taimaka wa matasa su bauta wa Jehobah da dukan zuciyarsu.

TALIFIN NAZARI NA 2 SHAFAFFUKA NA 7-11

Mun san cewa ba abin da zai hana nufin Jehobah daga cika gabaki ɗaya. Wannan talifin ya bincika matsayin ruhu mai tsarki a dā, a yanzu, da kuma nan gaba wajen cika wannan nufin.

TALIFIN NAZARI NA 3 SHAFUFFUKA NA 20-24

Yayin da duniyar Shaiɗan take kai ƙarshenta, ana ƙara matsa mana da abubuwa da za su ɓata dangantakarmu da Allah. A wannan talifin, za mu tattauna wasu cikin waɗannan abubuwa, dalilin da ya sa Shaiɗan yake amfani da su, da kuma yadda za mu kāre kanmu.

TALIFIN NAZARI NA 4 SHAFUFFUKA NA 24-28

Menene zai taimaka mana mu kasance da himma a hidimar Allah? Wane hali ne muke bukatan gujewa idan muna son mu ci gaba da bin Kristi? Wannan talifin zai bincika amsoshin waɗannan tambayoyi masu muhimmanci.

A FITOWAR NAN:

Ka Tuna? 12

Kana Barin Jehobah Ya Yi Maka Tambaya? 13

Jimrewa da Gwaji Ya Ƙarfafa Dogararmu ga Jehobah 16

Jehobah Yana Son Ka Zauna “Lafiya Ƙalau” 29

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba