Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • w10 1/15 pp. 1-2
  • Abin Da Ke Ciki

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Abin Da Ke Ciki
  • Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah—2010
  • Ƙananan Jigo
  • TALIFOFIN NAZARI NA MAKONNIN:
  • Manufar Talifofin Nazari
  • A FITOWAR NAN:
Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah—2010
w10 1/15 pp. 1-2

Abin Da Ke Ciki

15 Ga Janairu, 2010

Na Nazari

TALIFOFIN NAZARI NA MAKONNIN:

1-7 ga Maris, 2010

Me Ya Sa Za Ka Keɓe Kanka ga Jehobah?

SHAFI NA 3

WAƘOƘI: 13, 217

8-14 ga Maris, 2010

Zama Na Jehobah, Alheri Ne

SHAFI NA 7

WAƘOƘI: 207, 194

15-21 ga Maris, 2010

Ka Zama Mabiyin Kristi Na Gaske

SHAFI NA 12

WAƘOƘI: 172, 156

22-28 ga Maris, 2010

Sarautar Shaiɗan Ba Za Ta Yi Nasara Ba

SHAFI NA 24

WAƘOƘI: 171, 195

29 ga Maris, 2010–4 ga Afrilu, 2010

An Ɗaukaka Yadda Jehobah Yake Sarauta!

SHAFI NA 28

WAƘOƘI: 21, 187

Manufar Talifofin Nazari

TALIFOFIN NAZARI NA 1, 2 SHAFUFFUKA NA 3-11

Waɗannan talifofin sun bincika abin da yake nufi mutum ya keɓe kansa ga Jehobah da dalilin da ya sa mutum yake bukatar ya ɗauki wannan matakin. Za mu kuma tattauna abin da ya sa za mu kasance da tabbaci cewa za mu iya yin abin da Jehobah yake bukata a gare mu. Bugu da ƙari, za mu koya albarka da dukan waɗanda suke na Jehobah suke morewa.

TALIFIN NAZARI NA 3 SHAFUFFUKA NA 12-16

Wannan talifin ya bincika wurare biyar masu muhimmanci da kowannenmu ya kamata ya yi ƙoƙari ya yi koyi da Kristi. Ta yin hakan, za mu zama mabiyan Kristi na gaske, kuma za mu iya taimaka wa masu kama da tumaki su fahimci ikilisiyar Kirista na gaskiya.

TALIFOFIN NAZARI NA 4, 5 SHAFUFFUKA NA 24-32

Talifi na huɗu ya tattauna abin da ya sa sarautar ’yan Adam ban da taimakon Allah, bai yi nasara ba da kuma yadda ta nanata cewa sarautar Jehobah ce ta fi kyau. Talifi na biyar ya tattauna yadda za mu nuna cewa mun amince da sarautar Jehobah.

A FITOWAR NAN:

Ku Taimaka wa Yaranku Su Bi da Ƙalubalensu Masu Yawa 16

Ka Yi Amfani da Kowace Rana a Rayuwarka don Girmama Allah 21

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba