Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • w09 12/15 p. 32
  • Fihirisa na Talifofin Hasumiyar Tsaro ta 2009

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Fihirisa na Talifofin Hasumiyar Tsaro ta 2009
  • Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah—2009
  • Ƙananan Jigo
  • HANYAR RAYUWA TA KIRISTA
  • JEHOBAH
  • LABARAI
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • SHAIDUN JEHOBAH
  • TALIFOFIN NAZARI
  • WASU
  • YESU KRISTI
Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah—2009
w09 12/15 p. 32

Fihirisa na Talifofin Hasumiyar Tsaro ta 2009

Kwanan watan da talifin ya fito

HANYAR RAYUWA TA KIRISTA

Addini, Zaɓi Na ne ko Na Iyaye Na? 9/15

Addu’ar da Allah Yake Sauraro, 4/1

Ba da Aiki, 6/15

Bayarwa da Daɗin Rai da Dukan Zuciyarmu, 11/15

Ɗaura Ɗankwali Sa’ad da ake Fassara Zuwa Yaren Kurame, 11/15

Haɗin Kai na Kawo Ci Gaba na Ruhaniya, 7/15

“Hanya Mafificiya” ta Ƙauna, 7/15

Ina Ya Kamata Ka Kasance Sa’ad da Ƙarshe Ya Zo? 5/15

Ittai, 5/15

Jana’iza, 2/15

Kada Ka Mance da Jehobah, 3/15

Ka Guji Abubuwan Raba Hankali, 8/15

Ka Karɓa da Godiya, Ka Bayar da Zuciya Ɗaya, 7/15

Kashe Kuɗi Yadda Ya Kamata, 10/1

Ka taɓa Yin Hidima? 8/15

“Lokacin Yin Shuru,” 5/15

Magidanta, Ku Yi Koyi da Ƙaunar Kristi, 5/15

Maryamu, 1/1

More Yanayinka na Marar Aure, 6/15

Sa’ad da Aka Yi Maka Laifi, 9/1

Shagalawa da Kuma Yin Farin Ciki a Hidimar Allah, 12/15

Shirya Matasa Su Zama Manya, 5/1

Ya Kamata Ne Ka Nace wa Abubuwan da Ka fi So? 2/15

Yaya Za Ka Jimre a Hidima? 3/15

JEHOBAH

Allah Yana Sake Shawara Ne? 7/1

Alkawarin Kuɗi Ne? 10/1

Alƙali da Yake Yin Adalci Koyaushe, 1/1

Kada ka Mance da Jehobah, 3/15

“Na San Baƙinzuciyarsu” (Fit. 3:1-10), 4/1

Sa’ad da Jehobah ya Kwatanta Kansa, 5/15

Tabbaci Mafi Girma na Ƙaunar Allah, 4/1

Uban Marayu, 4/1

LABARAI

“Mala’ikan Ubangiji Yana Kafa Sansani a Kewaye” (C. Connell), 3/15

Me Zan Bayar ga Jehobah? (R. Danner), 6/15

Na Sami Rayuwa Mai Ma’ana (G. Martínez), 9/15

Na Soma ‘Tuna Mahaliccina Shekaru Casa’in da Suka Shige’ (E. Ridgwell), 7/15

“Wannan Ita ce Hanya, Ku Bi Ta” (R. Pappas ce ta ba da labarin E. Pederson), 1/15

Yadda Tarurrukan Gunduma Guda Uku Suka Shafi Rayuwata (G. Warienchuck), 10/15

LITTAFI MAI TSARKI

Canja Rayuka, 10/1

Ru’ya ta Yohanna—Sashe na Ɗaya, 1/15

Ru’ya ta Yohanna—Sashe na Biyu, 2/15

Yadda Za Ka Fahimci, 7/1

Ya Kai Babban Tsibirin Madagascar, 12/15

SHAIDUN JEHOBAH

Abin da Ya sa Ba a Yin Amfani da Siffofi, 7/1

An Gano Dukiyoyin da Aka Ɓoye (Estonia), 8/15

Hidima Inda Ake Bukata, 4/15, 12/15

Iri Ya Kai Wurare Masu Nisa (Jamhuriyar Tuva, Rasha), 7/15

‘Jehobah Ya Sa Fuskarsa ta Haskaka’ (kurame), 8/15

Ka Daraja ’Yan’uwanka Kurame, 11/15

Ƙaramar Yarinya Mai Karimci, 11/1

Sauke Karatu Na Gilead, 2/15

Za Ka Iya Ƙetaro Zuwa Makidoniya? 12/15

TALIFOFIN NAZARI

Amincinka Yana Sa Jehobah Farin Ciki, 4/15

An Sake Gano Begen Rai na Har Abada a Duniya, 8/15

An Yi wa Bawan Jehobah Rauni “Domin Kurakuranmu,” 1/15

Ayuba ya Ɗaukaka Sunan Jehobah, 4/15

Duba! Bawan da Jehobah Yake Murna da Shi, 1/15

Hikimar Jehobah ta Bayyana a Halittarsa, 4/15

Iyalai Kirista, Ku Bi Misalin Yesu! 7/15

Jehobah Ya Cancanci Mu Haɗa Kai Mu Yaba Masa, 3/15

Ka Bar Zantattukan Yesu Su Shafi Halinka, 2/15

Ka Ci Gaba da Ƙara Nuna Ƙaunar ’Yan’uwa, 11/15

Ka Ci Gaba da Farin Ciki a Lokacin Wahala, 12/15

Ka Daraja Yesu, Wanda ya Fi Dauda da Sulemanu Girma, 4/15

Ka Ɗauki Hakkinka a Cikin Ikilisiya da Tamani, 11/15

Kana Ɗaukan Tanadin da Jehobah Ya Yi Don Ya Cece Ka da Tamani? 9/15

Ka Faɗi Gaskiya ga Maƙwabcinka, 6/15

Ka Kafa Idanunka Bisa Ladan, 3/15

Ka Kasance da Hali Irin na Kristi, 9/15

Ka Kasance da Himma Don Bautar Jehobah! 6/15

Ka Kasance Mai Biyayya da Kuma Gaba Gaɗi Kamar Kristi, 9/15

Ƙaunar Kristi Tana Motsa Mu Mu Ƙaunaci ’Yan’uwanmu, 9/15

Ka Kyautata Addu’o’inka ta Wurin Nazarin Littafi Mai Tsarki, 11/15

Ka Nace Bi Zuwa Kamala Don “Babbar Ranar Ubangiji ta Kusa,” 5/15

Ka Riƙa Nuna Ƙauna da Ba ta Ƙarewa Daɗai, 12/15

Kai ‘Wakili na Alherin Allah,’ Ne? 1/15

Ka Sa Ci Gabanka Ya Bayyanu, 12/15

Ka Yi Farin Ciki a Aikin Almajirantarwa, 1/15

Ka Yi Koyi da Yesu ta Yin Wa’azi da Ƙarfin Zuciya, 7/15

Ka Yi Koyi da Yesu ta Koyarwa da Ƙauna, 7/15

‘Ka Zo Ka Bi Ni,’ 1/15

Kiristoci Suna da Begen Rai na Har Abada a Duniya Ne? 8/15

Koyarwa na Allah Ya Fi Ba da Amfani, 9/15

‘Ku Huru a Cikin Ruhu,’ 10/15

“Ku Natsu,” 3/15

“Ku Ne Abokaina,” 10/15

“Ku Tsare Kanku Cikin Ƙaunar Allah,” 8/15

‘Ku Zauna Lafiya da Dukan Mutane,’ 10/15

Ku Zama “Masu-Himman Nagargarun Ayyuka”! 6/15

Masu Adalci Za Su Yabi Allah Har Abada, 3/15

Mala’iku ‘Ruhohi Ne Masu-Hidima,’ 5/15

Matasa, Ku Sa Ci Gabanku Ya Bayyanu, 5/15

Menene Addu’o’inka Suke Nunawa Game da Kai? 11/15

Me Ya Sa Za Ka Bi “Kristi”? 5/15

Neman Dukiya Wadda Aka ‘Ɓoye a Cikinsa,’ 7/15

Nuna Halin Kirki a Matsayin Masu Hidima ta Allah, 11/15

“Sukan Bi Ɗan Ragon Inda Ya Tafi Duka,” 2/15

Wakili Mai Aminci da Hukumarsa ta Mulki, 6/15

Ta Hanyar Almasihu Ne Allah Zai Kawo Ceto, 12/15

Yadda Zantattukan Yesu Ke Kawo Albarka, 2/15

Yadda Za a Ci Gaba da Abuta a Duniya Marar Ƙauna, 10/15

Yesu Ne Musa Mafi Girma, 4/15

Zantattukan Yesu Suna Shafan Addu’arka Kuwa? 2/15

WASU

Akwai Begen Tashi Daga Matattu ga Jaririn da ya Mutu a Cikin Mahaifa? 4/15

A Wane Lokaci Ne Aka Jefo Shaiɗan daga Sama? 5/15

Bauta ta Iyali, 10/15

Ɗanɗan ’Yar’uwar Bulus, 7/1

Darassi da Aka koyar a Karin Magana 24:27; LMT, 10/15

Jehoash, 4/1

Kai ‘Dasashe ne Kafaffe Kuma Cikin Tushen’? 10/15

Ka Keɓe Lokaci Domin Nazarin Littafi Mai Tsarki, 10/15

Littattafan “Jashar,” ‘na Yaƙe-yaƙe na Jehobah,’ 3/15

“Menene Za Mu Ci?” 10/1

Muhimmancin Suna? 4/1

Sāke Haifar Mutum, 4/1

Tashin Li’azaru Daga Matattu, 4/1

Ta Yi Amfani da Hankalinta (Abigail), 7/1

Yahudawa Sun Aikata da “Jahilci” (A. M. 3:17), 6/15

YESU KRISTI

Ya Yi Tsayayya da Gwaji, 7/1

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba