Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • w09 12/15 pp. 1-2
  • Abin da ke Ciki

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Abin da ke Ciki
  • Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah—2009
  • Ƙananan Jigo
  • TALIFOFIN NAZARI NA MAKONNIN:
  • Manufar Talifofin Nazari
  • A FITOWAR NAN:
Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah—2009
w09 12/15 pp. 1-2

Abin da ke Ciki

15 Ga Disamba, 2009

Na Nazari

TALIFOFIN NAZARI NA MAKONNIN:

1-7 ga Fabrairu, 2010

Ka Sa Ci Gabanka Ya Bayyanu

SHAFI NA 11

WAƘOƘI: 123, 43

8-14 ga Fabrairu, 2010

Ka Ci Gaba da Farin Ciki a Lokacin Wahala

SHAFI NA 15

WAƘOƘI: 19, 130

15-21 ga Fabrairu, 2010

Ta Hanyar Almasihu Ne Allah Zai Kawo Ceto

SHAFI NA 20

WAƘOƘI: 105, 205

22-28 ga Fabrairu, 2010

Ka Gina Ƙaunar Da Ba Ta Ƙarewa Daɗai

SHAFI NA 24

WAƘOƘI: 35, 89

Manufar Talifofin Nazari

Talifofin Nazari na 1, 2 SHAFAFFUKA NA 11-19

Dukan Kiristoci maza, mata, da yara suna iya sa mutane su ga ci gabansu a ruhaniya. Waɗannan talifofi sun tattauna yadda za mu iya yin hakan. Za a kuma tattauna yadda za mu iya yin farin ciki har a lokacin wahala.

Talifin Nazari na 3 SHAFAFFUKA NA 20-24

Littafi Mai Tsarki ya tabbatar da cewa Yesu ne Almasihu da aka yi alkawarinsa. Jehobah ya aiko da Ɗansa zuwa duniya don ya kawar da zargin da ake yi wa sunansa kuma ya kunita ikon mallakarsa, kuma ya ceci ’yan Adam masu biyayya daga zunubi da mutuwa. Ya kamata wannan tabbaci ya shafi hidimarmu.

Talifin Nazari na 4 SHAFUFFUKA NA 24-28

Ta yaya za mu iya gina ƙauna ga Jehobah da Yesu? Ta yaya ƙauna take daure wa da abu duka? A wane azanci ne za mu iya faɗan cewa ƙauna ba ta ƙarewa daɗai? Wannan talifin wanda ke bisa jigon shekara ta 2010 zai amsa waɗannan tambayoyin.

A FITOWAR NAN:

Ka Tuna?

SHAFI NA 3

Za Ka Iya Ƙetaro Zuwa Makidoniya?

SHAFI NA 4

Shagala da Kuma Yin Farin Ciki a Hidimar Allah

SHAFI NA 8

Littafi Mai Tsarki Ya Kai Babban Tsibirin Madagascar

SHAFI NA 29

Fihirisa na Talifofin Hasumiyar Tsaro ta 2009

SHAFI NA 32

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba