Abin da ke Ciki
15 Ga Agusta, 2009
Na Nazari
TALIFOFIN NAZARI NA MAKONNIN:
28 ga Satumba—4 ga Oktoba
Allah Ne Ya Ba da Begen Rai Na Har Abada a Duniya
SHAFI NA 3
WAƘOƘI: 76, 222
5-11 ga Oktoba
Kiristoci Suna da Begen Rai Na Har Abada a Duniya Ne?
SHAFI NA 7
WAƘOƘI: 187, 15
12-18 ga Oktoba
An Sake Gano Begen Rai Na Har Abada a Duniya
SHAFI NA 12
WAƘOƘI: 4, 220
19-25 ga Oktoba
“Ku Tsare Kanku Cikin Ƙaunar Allah”
SHAFI NA 18
WAƘOƘI: 114, 85
Manufar Talifofin Nazari
Talifofin Nazari na 1-3 SHAFAFFUKA NA 3-16
An gabatar da tushe na Nassi don begen rai na har abada a cikin waɗannan talifofi. Za su ƙarfafa bangaskiyarka a wannan begen da ya bambanta Kiristoci na gaskiya daga Kiristendam. Irin wannan bangaskiya za ta sa ka yi farin ciki kuma ta sa ka kasance da gaba gaɗin yin magana game da begenka.
Talifin Nazari na 4 SHAFAFFUKA NA 18-22
Wannan talifin ya tattauna hanyoyi uku da za mu tsare kanmu cikin ƙaunar Allah. (Yahu. 21) Za mu iya yin hakan (1) ta wajen ƙaunar waɗanda Jehobah yake ƙauna, (2) ta wajen nuna ladabi ga hukuma, da kuma (3) ta yin ƙoƙari mu kasance da tsabta a gaban Jehobah.
A FITOWAR NAN:
SHAFI NA 16
SHAFI NA 23
‘Jehobah Ya Sa Fuskarsa Ta Haskaka Wajensu’
SHAFI NA 24
Ka Guji Abubuwan Raba Hankali a Wannan “Ranar Albishir”
SHAFI NA 28
Ka Taɓa Yin Hidima? Za Ka Iya Yi Kuma?
SHAFI NA 30