Abin da ke Ciki
15 Ga Afrilu, 2009
Na Nazari
TALIFOFIN NAZARI NA MAKONNIN:
1-7 ga Yuni
Ayuba Ya Ɗaukaka Sunan Jehobah
SHAFI NA 3
WAƘOƘI: 197, 41
8-14 ga Yuni
Amincinka Yana Sa Jehobah Farin Ciki
SHAFI NA 7
WAƘOƘI: 160, 138
15-21 ga Yuni
Hikimar Jehobah Ta Bayyana a Halittarsa
SHAFI NA 15
WAƘOƘI: 79, 84
22-28 ga Yuni
SHAFI NA 24
WAƘOƘI: 205, 150
29 ga Yuni–5 ga Yuli
Ka Daraja Yesu, Wanda Ya Fi Dauda da Sulemanu Girma
SHAFI NA 28
WAƘOƘI: 168, 209
Manufar Talifofin Nazari
Talifofin Nazari na 1, 2 SHAFUFFUKA NA 3-11
Waɗannan talifofin sun tattauna abin da ya sa Jehobah ya ƙyale Shaiɗan ya jarraba Ayuba a hanyoyi dabam-dabam da kuma abin da ya taimaka wa Ayuba ya riƙe amincinsa. Sun kuma bayyana yadda mu, kamar Ayuba, za mu iya riƙe amincinmu kuma mu faranta wa Jehobah rai.
Talifin Nazari na 3 SHAFUFFUKA NA 15-19
Abubuwan da Jehobah ya halitta sun bayyana fasaloli dabam-dabam na halinsa. Ta wajen bincika abubuwan da ya halitta, za mu iya koyan darussa masu tamani. A wannan talifin, za mu tattauna halittun Jehobah guda huɗu da kuma darussan da suka ƙunsa.
Talifofin Nazari na 4, 5 SHAFUFFUKA NA 24-32
Labaran da ke cikin Littafi Mai Tsarki na rayuwar wasu mutane masu aminci da suka rayu kafin lokacin Yesu sun nuna cewa akwai kamanni tsakanin waɗannan mazan da Yesu. A waɗannan talifofin guda biyu, za mu tattauna game da Musa, Dauda, da Sulemanu da kuma yadda labarin rayuwarsu zai sa mu ƙara daraja matsayin Yesu a nufin Allah.
A FITOWAR NAN:
SHAFI NA 12
SHAFI NA 14
Za Ka Iya Yin Hidima a Inda Ake Bukatar Masu Shelar Mulki?
SHAFI NA 20