Watchtower LABURARE NA INTANE
Watchtower
LABURARE NA INTANE
Hausa
Ɓ
  • Ā
  • ā
  • Ɓ
  • ɓ
  • ɗ
  • Ɗ
  • Ƙ
  • ƙ
  • ꞌY
  • ꞌy
  • LITTAFI MAI TSARKI
  • WALLAFE-WALLAFE
  • TARO
  • w09 2/15 pp. 1-2
  • Abin Da Ke Ciki

Babu bidiyo don wannan zabin

Yi hakuri, bidiyon na da dan matsala

  • Abin Da Ke Ciki
  • Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah—2009
  • Ƙananan Jigo
  • TALIFOFIN NAZARI NA MAKONNIN:
  • Manufar Talifofin Nazari
  • A FITOWAR NAN KUMA:
Hasumiyar Tsaro Mai Shelar Mulkin Jehobah—2009
w09 2/15 pp. 1-2

Abin Da Ke Ciki

15 Ga Fabrairu, 2009

Na Nazari

TALIFOFIN NAZARI NA MAKONNIN:

6-12 ga Afrilu

Yadda Zantattukan Yesu Ke Kawo Albarka

SHAFI NA 6

WAƘOƘI: 57, 36

13-19 ga Afrilu

Ka Bar Zantattukan Yesu Su Shafi Halinka

SHAFI NA 10

WAƘOƘI: 106, 132

20-26 ga Afrilu

Zantattukan Yesu Suna Shafan Addu’arka Kuwa?

SHAFI NA 15

WAƘOƘI: 88, 161

27 ga Afrilu–3 ga Mayu

“Sukan Bi Ɗan Ragon Inda Ya Tafi Duka”

SHAFI NA 24

WAƘOƘI: 213, 53

Manufar Talifofin Nazari

Talifofin Nazari na 1-3 SHAFUFFUKA NA 6-19

Sa’ad da Yesu ya gama ‘zantattukansa’ a Huɗubarsa ta kan Dutse, “sai taro suka yi mamakin koyarwa tasa.” (Mt 7:28) Za ka ga abin da ya sa taron suka yi mamaki, kuma za ka ga yadda kalamansa za su iya sa ka yi farin ciki kuma su shafi halinka da kuma addu’arka.

Talifin Nazari na 4 SHAFUFFUKA NA 24-28

An naɗa “bawan nan mai-aminci, mai-hikima” “bisa dukan abin da [Kristi] ya ke da shi.” (Mt 24:45-47). Wannan talifin ya nuna dalilin da ya sa za mu dogara da bawan nan da kuma yadda za mu nuna hakan.

A FITOWAR NAN KUMA:

Maganar Jehobah Rayayya Ce—Darussa Daga Littafin Ru’ya ta Yohanna—Sashe na Biyu

SHAFI NA 3

Ya Kamata Ne Ka Nace wa Abubuwan da Ka Fi So?

SHAFI NA 19

An Ƙarfafa Masu Wa’azi a Ƙasashen Waje Su Zama Kamar Irmiya

SHAFI NA 22

Jana’iza ta Kirista Mai Daraja, Daidai wa Daida, da ke Faranta wa Allah Rai

SHAFI NA 29

    Littattafan Hausa (1987-2026)
    Fita
    Shiga Ciki
    • Hausa
    • Raba
    • Wadda ka fi so
    • Copyright © 2026 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania
    • Ka'idojin Amfani
    • Tsarin Tsare Sirri
    • Saitin Tsare Sirri
    • JW.ORG
    • Shiga Ciki
    Raba